
07/07/2024
*Alhamdullahi..!!!๐*
*Yau lahadi shine Sabuwar Shekarar Musulunchi 1/1/1446 AH.*
*Allah Yasa Mun Shigo A Sa'a, Muna Addu'ar Allah yasadamu da Alkhairan Dake Cikinta sharrin dake cikinta allah ya tsaremu*
*Rayuwa dai sai kara tafia take musan wanne irin tanadi mukayiwa kanmu domin gobenmu tayi kyau (wato ranar alkiyama) Mutuwa tana kan kowa*
_ALLAH KASA MIYI KYAKKYAWAN KARSHE_