02/06/2025
Allahu Akbar
Wannan Shine Jirgin Da Aka Tura Yayo Binciken Ko Sama Ta Daya Tana Kusa Damu
Yau Shekara 47 Yana Gudu A Sararin Samaniya Kuma Yanayin Gudu Ba Kadan Bah
61000kmph
Ma,ana A Minti Daya Yana Gudun 1060 Wanda Daga Kano Zuwa Lagos Ko Lagos Zuwa Kano Minti Daya Kawai Zeyi Kenan
Har Ya Fita Daga Solar System Gaba Daya Yayi Nisa Da Solar System Amma Har Yanzu Be Gamu Da Ko Tauraro Daya Bah Saboda Sararin Samaniya Akwae Grima Kafin Yagamu Da Tauraro Guda Daya Wanda Muke Gani Seyayi Shekara 75000 75k Years Kenan
Sannan Zeje Inda Tauraron Dayafi Kowanne Kusa Damu Yake
Yana Nan Yana Gudu A Sararin Samaniya Kafin Kagama Karanta Posting Dinnan Yakusa Rabin Nigeria Saboda Tsabar Gudun Dayake
Yanada Antenna 📡 Dayake Turo Sako Duniya Dakuma 📸 Camera Datake Daukar Hoto Ta Tura Duniya
Sannan A Jikin Jirgin Akwae Wani Bayani Da Aka Saka Ciki Harda Yaren Hausa Da Hotunan Mutane
Koda Wasu Halittun Zasu Gamu Dashi Zasu Gane a Dede Ina Duniyar Mu Take Koda Zasu Zo
Yanzu Duk Dadewar Da Wannan Jirgin Zeyi Nan da Shekara Millian 1 Mah Ko Rabin Galaxy Guda Daya Beyi Bah Ko Quarter Beyi Bah
Galaxy Guda Daya Yanada Girma Sosae