Gidan wasanni

Gidan wasanni jaridar wasanni lamba Daya da take kawo labaran ta da harshen Hausa a kaf fadin duniya

FT: Real Madrid 2️⃣ Atalanta 0️⃣
14/08/2024

FT: Real Madrid 2️⃣ Atalanta 0️⃣

Da ɗumi-ɗumi: Nico Williams ya yanke shawararsa kuma ya gaya wa na kusa da shi.  Nico yanzu ya san rigar da zai sa a cik...
28/07/2024

Da ɗumi-ɗumi: Nico Williams ya yanke shawararsa kuma ya gaya wa na kusa da shi. Nico yanzu ya san rigar da zai sa a cikin makonni biyu. (MARCA)

• gidan wasanni

Barca ta ƙulla yarjejeniya da Dillalin Nico Williams akan albashi. Fiye da kowacce ƙungiya akan ɗan wasan. Yanzu amincew...
28/07/2024

Barca ta ƙulla yarjejeniya da Dillalin Nico Williams akan albashi. Fiye da kowacce ƙungiya akan ɗan wasan. Yanzu amincewar Nico kawai ta rage. (Fabrizio Romano)

• gidan wasanni

Xavi: “Suna cewa Real Madrid tayi sa'a, Ni ban yarda da sa'a ba, amma na yarda da aiki tuƙuru. Aikin su tuƙuru ne ya bas...
20/04/2024

Xavi: “Suna cewa Real Madrid tayi sa'a, Ni ban yarda da sa'a ba, amma na yarda da aiki tuƙuru. Aikin su tuƙuru ne ya basu nasara.”

• gidan wasanni

❌ Tazarar maki 8 a La Liga.❌ Mun fita daga Champions League.❌ Bamu lashe Copa del Rey ba.❌ Bamu lashe Super Copa ba.❌ Ba...
17/04/2024

❌ Tazarar maki 8 a La Liga.

❌ Mun fita daga Champions League.

❌ Bamu lashe Copa del Rey ba.

❌ Bamu lashe Super Copa ba.

❌ Ba zamu buga “The World Cup” ba kuma mun gaza samun & Miliyan $50 saboda gaza zuwa Wasan kusa dana ƙarshe.

Ba kakar wasa mai kyau bace gare mu Barça.

Akwai gyara daya kamata muyi a karon karshe zuwa kakar wasa mai zuwa...

Zamu dawo da ƙwarin mu 💪🔵🔴

A hukumance: Atlético Madrid ta samu gurbin buga FIFA Clubs’ World Cup 2025.Jerin sunayen kungiyoyin da FIFA ta tabbatar...
17/04/2024

A hukumance: Atlético Madrid ta samu gurbin buga FIFA Clubs’ World Cup 2025.

Jerin sunayen kungiyoyin da FIFA ta tabbatar sun samu cancantar buga gasar kawo yanzu:

🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 Manchester City & Chelsea.
🇪🇸 Real Madrid & Atlético Madrid.
🇩🇪 Bayern Munich & Borussia Dortmund.
🇫🇷 Paris Saint-Germain.
🇮🇹 Inter Milan & Juventus.
🇵🇹 Benfica & FC Porto.

Gurbin karshe: Arsenal ko Salzburg.

● Fagen Wasanni

Anacikiyarwannan yarinyar gawandayasanta saiyazo layin masallacin juma,a na azzuwed ko Akira wannan number 07062975550. ...
17/04/2024

Anacikiyarwannan yarinyar gawandayasanta saiyazo layin masallacin juma,a na azzuwed ko Akira wannan number 07062975550. 07054159490

Kalma Daya Tak Akan DEMBELE
16/04/2024

Kalma Daya Tak Akan DEMBELE

A   night for the ages 🍿😍
09/04/2024

A night for the ages 🍿😍

Camavinga 11' Rodrygo 14'Real Madrid 2-1 Man City
09/04/2024

Camavinga 11' Rodrygo 14'

Real Madrid 2-1 Man City

Barcelona zata saka wannan rigar ne da ake kiranta da (Sanyera Kit) a karawar su da PSG ranar Laraba. (Mundo Deportivo)•...
08/04/2024

Barcelona zata saka wannan rigar ne da ake kiranta da (Sanyera Kit) a karawar su da PSG ranar Laraba. (Mundo Deportivo)

• gidan wasanni

74'Manchester United 2-1 LiverpoolBruno Fernandez 50' ⚽Kobbie Mainoo 67' ⚽Luiz Diaz 23' ⚽
07/04/2024

74'

Manchester United 2-1 Liverpool

Bruno Fernandez 50' ⚽
Kobbie Mainoo 67' ⚽

Luiz Diaz 23' ⚽

Address

Sheka Sabuwar Abuja Street
Kano
SHULAK

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan wasanni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gidan wasanni:

Share