Arewa Report 247

Arewa Report 247 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Report 247, Media/News Company, Amadu bello Way, Kano.

YANZU-YANZU: Fusatattuñ Matasan Nąjeriya Sun Sa Añ Kullẽ Shafiñ Rarara Na FáącebøøøķDaga Muhammad Kwairi Waziri Hakan ya...
27/07/2024

YANZU-YANZU: Fusatattuñ Matasan Nąjeriya Sun Sa Añ Kullẽ Shafiñ Rarara Na Fáącebøøøķ

Daga Muhammad Kwairi Waziri

Hakan ya samó asali ne bayan wata waka da ya yi mai taken "talauci zama daram" wakar ta fusata talakawan Nąjeriya duba da iriñ halin matsiñ rayuwa da suke ciki a yanzu.

Me za ku ce?

SANARWA DAGA MADUGUN KWANKWASIYYAH AKAN ZĄƝGA-ZĄƝGADAGA Datti Assalafy Sanata Rabiu Musa Kwańkwaso ya fitar da sanarwa w...
27/07/2024

SANARWA DAGA MADUGUN KWANKWASIYYAH AKAN ZĄƝGA-ZĄƝGA

DAGA Datti Assalafy

Sanata Rabiu Musa Kwańkwaso ya fitar da sanarwa wanda ya sanya hannu akai, yana mai bayyana ra'ayinsa da matsayarsa akan shirin záñga-zàñga da ake neman kaddamarwa a Najeriya.

Kwankwaso ya fara da jajantawa al'ummar Najeriya sakamakon halin kuɲci da s**a tsinci kansu yau a dalilin gurbatacceɲ shugabanci wanda ya lálace tun daga shekarar 2007.

Kwankwaso ya bayyana gazawar Gwamnatin tarayya da irin fyádèń da take yiwa tsarin mulkin Demokaradiyya ta hanyar yin katsalandan akan jihohi, musamman rikicin Sarautar Kano, da rikicin kujeran mataimakin Gwamna na Jihar Edo da rikicin dake faruwa tsakanin tsohon Gwamnan jihar Rivers da wanda yake kai a yanzu.

Kwankwaso yace 'yan Nàjèriya duk sun fusata, kuma an kaisu makura, a kan hakane yace bai kamata a fita záɲga-ząɲga cikin fushi ba wanda kan iya rikidewa zuwa fitiná da tashin hankali, yace canza tsarin Gwamnati ta hanyar katin zabe shine kawai mafita ba zàñga-zàñga ba.

A takaice wannan shine matsayar jagorań siyasar Kwankwasiyyah Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ba shakka yayi magana ta Dattako da kuma hangeń nesa.

Muna fatan Allah Ya bamu mafita na alheri a Kasarmu Najeriya.

DA DUMI-DUMI: Jigo a cikiñ Sanatocin jam'iyyar APC, Senator Ifeanyi Ubah daga jihar Anambra ya rąsú daga zuwa shąƙatàwa ...
27/07/2024

DA DUMI-DUMI: Jigo a cikiñ Sanatocin jam'iyyar APC, Senator Ifeanyi Ubah daga jihar Anambra ya rąsú daga zuwa shąƙatàwa a Londoñ

Bayanai sųn nuna yau kwana Biyu da ficewarsa Najeriya dómiñ zuwa hutu a Londoñ iñda yayi mutųwąr fųji'ă acèn,

Shugana Tinubu ya ce mútuwąr ta jijjiga shi, Sanatoci suñ gigíta, Jama'a na ta alhinin rąsųwarsa.

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya tura sunan sababbin Kwamishinoni 4 ga Majalisar  Dokokin Kano. Sunayen sun ha'da...
26/03/2024

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya tura sunan sababbin Kwamishinoni 4 ga Majalisar Dokokin Kano.

Sunayen sun ha'da da:

1- Adamu Aliyu Kibiya
2- Usman Shehu Aliyu Karaye
3- Mustapha Rabiu Kwankwaso
4- Abduljabbar Garko

Ibrahim Adam ya wallafa Hakan a shafinsa na Facebook.

‘Yanbindiga sun sace mutum 13 a wani kauye da ke karamar hukumar Dutsinma a jihar Katsina tare da yin awon gaba da dukiy...
26/03/2024

‘Yanbindiga sun sace mutum 13 a wani kauye da ke karamar hukumar Dutsinma a jihar Katsina tare da yin awon gaba da dukiyoyi na miliyoyin kudade.

22/03/2024

Assalamu,alaikum yan uwa ma su daraja wannan tasha mai albarka zata fara kawomuku labarai masu inganci acikin harshen hausa da turanci cikin awa ashirin da hudu babu hutawa insha Allah

Address

Amadu Bello Way
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Report 247 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share