Shehi mai tazil izzi

Shehi mai tazil izzi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shehi mai tazil izzi, Digital creator, Tudun Wada, Kano.

09/09/2025
(BISMILLAHIR.RAHAMANIR .RAHİM)KAFAKE  DA. ANNABI BAZA  AI  BABU KAIBA🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻MAJLISI ! MAJLISI !! MAJLISI !!!🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳  ...
08/09/2025

(BISMILLAHIR.RAHAMANIR .RAHΔ°M)
KAFAKE DA. ANNABI BAZA AI BABU KAIBA
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
MAJLISI ! MAJLISI !! MAJLISI !!!
🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳
TAJUL IZZI FOUNDATION 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 🎀🎀🎀🎀 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
β˜ͺ️ANNABI NEβ˜ͺ️SUTURA S.A.Wβ˜ͺ️ AYAU LITININ 15/3/1447ah 8/9/2025 (MAI TAJUL IZZI)
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’ (1) Insha allah a gobe litinin zamuje air port Taro πŸ‡ΈπŸ‡¦ jagoran wannan Da ira mae Albarka (Alhj Shehi Ahmad)MAI TAJUL IZZI tafiyarsa ziyarar shugabah πŸ›¬ da misalin karfe 🌱11:00am πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€
ANNABI🌹NE🌹SUTTURA Domin Neman qarin bayani:-
Shehi naxeer. 08139355927
Mae unguwa. 09041641701
Maulood. 07044384333
✍🏻M.producer

MENENE ALAMOMIN SON ANNABI ο·ΊAllah (S.W.T) yana cewa acikin suratu Aali Imran surah ta 03 Aya ta 31-32.Yake cewa Maβ€˜aiki ...
07/09/2025

MENENE ALAMOMIN SON ANNABI ο·Ί
Allah (S.W.T) yana cewa acikin suratu Aali Imran surah ta 03 Aya ta 31-32.
Yake cewa Maβ€˜aiki ο·Ί kace idan kun kasance kuna son Allah to kubini sai Allah ya soku kuma ya gafarta muku zunubanku, domin shi Allah mai gafarane kuma mai jin Qai ne

Kuma kuyi wa Allah daβ€˜a kuyi wa annabi ο·Ί daβ€˜a idan kuma kuka Qi kuka juya baya to kusani Allah baya son mutane kafirai

Ya β€˜Dan-uwa mai Albarka inkayi dubi da kyau zakaga Allah ya gindaya wata Qaβ€˜ida wanda idan kabita to ba shakka Allahβ€˜n zai soka.
Qaβ€˜idan itace kabi annabi ο·Ί kayi masa daβ€˜a da biyayya kuma ka So shi So na Haqiqa bana da'awa ba.
Sai malamai sukace ashe baβ€˜a yiwa mutum daβ€˜a da biyayya sai ana sonsa.
Kadauki misali:
Budurwa bata yiwa saurayinta daβ€˜a sai in tana sonsa Hakama saurayi baya yiwa budurwarsa daβ€˜a sai yana sonta,
Ta yaya akebin manzon Allah ο·Ί
Anan malamai sun gindaya sharudda guda (4) wanda muddin baka cika suba to ko kwana kakeyi kana kiran sunan annabi ο·Ί karya kake ba sonsa kake ba.
Sune kamar haka
1. ka masa biyayya /kabishi aduk abinda yayi umarni akai.

2. ka gasgata shi aduk cikin labarin daya bayar na DA kona yanzu kona tashin al-Qiyama

3. ka nisanci dukkan abinda ya hana kuma ya tsawatar kan kada a aikata

4. sannan kasa al-washin cewa bazaka bautawa Allah da wani abu na addini ba sai da wanda shi annabi ο·Ί yazo dashi kuma ya sharβ€˜anta.

Toh babu shakka Yan-uwa idan kayi wannan basai ka budi baki kuna musu akan kai kana son annabi ο·Ί ko baka son saba.

Domin a aikace aikin ka ya gwada kana sonsa kuma kana tare dashi Sai kuma ka Qara da adduβ€˜ar Allah
yasa mu ganshi a zahiri Kuma sai muyi kokari mu nisanci sabamasa Domin duk wanda yake saba masa barai taba isar inda yake ba wannan maganar ba daga ni take ba A'a Maganane daga Hadisi ingantacce gangariya ya tabbatar

Allah ya dauki rayu kanmu da qaunar manzon Allah ο·Ί

(BISMILLAHIR.RAHAMANIR.RAHIM)KAFAKE DA ANNABI BAZA AI BABU KAIBA🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻MAJLISI ! MAJLISI !! MAJLISI !!!🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳  TAJUL...
07/09/2025

(BISMILLAHIR.RAHAMANIR.RAHIM)
KAFAKE DA ANNABI BAZA AI BABU KAIBA
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
MAJLISI ! MAJLISI !! MAJLISI !!!
🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳
TAJUL IZZI FOUNDATION 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 🎀🎀🎀 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
β˜ͺ️ANNABI NE β˜ͺ️SUTURA S.A.Wβ˜ͺ️ AYAU LAHADI 14/3/1447ah 7/9/2025 da yard Allah Halifa Nazeeru (MAI TAJUL IZZI) Zai gabatar da majlisi guda 6 Kamar haka:-
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’ (1) Unguwar:-Gwammaja layin yan balangu kofar gidan alhji yaro,da misalin karfe 🌱12:00pm πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ (2) Unguwar:-Bayan Norh waet layin gidan ruwan dish,da misalin karfe🌱1:30pm
πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ (3) Unguwar:-Rimin auzinawa layin masallacin na baba,da misalin karfe 🌱3:00pm πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ (4)Unguwar:-Sani mae nagger layin lale sinima,da misalin karfe🌱4:00pm β˜˜οΈβ˜˜οΈπŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ β˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈπŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ (5) Unguwar:-Dirimin iya layin u b a,da misalin karfe 🌱5:00pm β˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈπŸ€ (6) Unguwar:-Farawa,da misalin karfe🌱6:00pm β˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈβ˜˜οΈπŸ€πŸ€πŸ€
ANNABI🌹NE🌹SUTTURA Domin Neman qarin bayani:-
Shehi naxeer. 08139355927
Maulood. 07044384333
Mae Unguwa. 0904 164 1701
✍🏻M.producer

Duk wanda bai rayu cikin Ζ™aunar manzon Allah s.a.w ba, to mutuwa yayi πŸ€­πŸ˜€
06/09/2025

Duk wanda bai rayu cikin Ζ™aunar manzon Allah s.a.w ba, to mutuwa yayi πŸ€­πŸ˜€

Maliya
06/09/2025

Maliya

Dasonka nake ado monzon Allah s a w
06/09/2025

Dasonka nake ado monzon Allah s a w

Yarasulullah s a w
06/09/2025

Yarasulullah s a w

Muhammadu rasulillah s a w
06/09/2025

Muhammadu rasulillah s a w

Fadimakenakewa tambari
03/07/2025

Fadimakenakewa tambari

Address

Tudun Wada
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shehi mai tazil izzi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share