Evre

Evre Tribute page for Farida Abdullahi. We don't represent her officially; just her biggest supporters! Not Impersonation, we just appreciate.

🤲 Ya Allah, idan zuciyata ta yi rauni Ka ƙarfafa ta, idan ta yi baƙin ciki Ka faranta mata, idan ta yi kuskure Ka shirya...
09/06/2026

🤲 Ya Allah, idan zuciyata ta yi rauni Ka ƙarfafa ta, idan ta yi baƙin ciki Ka faranta mata, idan ta yi kuskure Ka shiryar da ita.

Ya Allah, Ka rubuta mini alheri fiye da yadda nake zato, Ka ba ni ni’imomi fiye da yadda nake fata, Ka sa ƙarshen rayuwa...
09/06/2026

Ya Allah, Ka rubuta mini alheri fiye da yadda nake zato, Ka ba ni ni’imomi fiye da yadda nake fata, Ka sa ƙarshen rayuwata ya zama mafi alheri. 🤲💕

Ya Allah, Ka ba ni abin da zai faranta mini rai, Ka nisantar da ni daga abin da zai sa ni nadama, Ka sa rayuwata ta kasa...
09/06/2026

Ya Allah, Ka ba ni abin da zai faranta mini rai, Ka nisantar da ni daga abin da zai sa ni nadama, Ka sa rayuwata ta kasance mai albarka. 🤲❤️

🤲 Ya Allah, Ka albarkaci rayuwata da farin ciki wanda ba ya gushewa, Ka cika zuciyata da kwanciyar hankali.
08/06/2026

🤲 Ya Allah, Ka albarkaci rayuwata da farin ciki wanda ba ya gushewa, Ka cika zuciyata da kwanciyar hankali.

🤲 Ya Allah, Ka kasance tare da ni a lokacin wahala, Ka sanya mini mafita daga duk wata ƙunci da nake ciki.
08/06/2026

🤲 Ya Allah, Ka kasance tare da ni a lokacin wahala, Ka sanya mini mafita daga duk wata ƙunci da nake ciki.

🤲 Ya Allah, Ka karɓi addu’ata ko da muryata ta yi rauni, Ka fahimci bukatata ko da ban iya furta ta ba.
08/06/2026

🤲 Ya Allah, Ka karɓi addu’ata ko da muryata ta yi rauni, Ka fahimci bukatata ko da ban iya furta ta ba.

Ubangiji, Ka sanya duk wani abu da zan ƙirƙira ko in aiwatar da hannuna ya zama mai kyan gani da kuma inganci a idon kow...
07/06/2026

Ubangiji, Ka sanya duk wani abu da zan ƙirƙira ko in aiwatar da hannuna ya zama mai kyan gani da kuma inganci a idon kowa.

Ya Allah, Ka tsarkake zukatansu mutanen da nake harka da su, Ka sa amana da gaskiya su zama jagoran mu'amalarmu.
07/06/2026

Ya Allah, Ka tsarkake zukatansu mutanen da nake harka da su, Ka sa amana da gaskiya su zama jagoran mu'amalarmu.

Ubangiji, Ka buɗe mini kofofin dacewa ta yadda ba zan taɓa rasa hanyar fita ba lokacin da al'amura s**a matse mini.
07/06/2026

Ubangiji, Ka buɗe mini kofofin dacewa ta yadda ba zan taɓa rasa hanyar fita ba lokacin da al'amura s**a matse mini.

Ubangiji, Ka sanya arziƙina ya kasance mai albarka, wanda zai wadatar da ni, iyalina, da mutanen da ke neman taimako a g...
06/06/2026

Ubangiji, Ka sanya arziƙina ya kasance mai albarka, wanda zai wadatar da ni, iyalina, da mutanen da ke neman taimako a gare ni.

Address

Naibawa
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Evre posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share