Tafarkin TSIRA

Tafarkin TSIRA Wayar da kan musulmi akan tafarkin magabata na kwarai

31/08/2024

Ya ku masu gaggawar ruku'u da sujjada, ku tsawaita sujjada da ruku'u gwargwadon iyawarku, Zunubai za su sauka daga gare ku,
NI HAR MAMAKI NAKE KA RASA
INA MUTUM ZAIJE
AYI TA SAURI .

30/08/2024

Manzon Allah (SAW) ya ce: “Duk wanda ya yi min salati, zai samu salati goma a wajen Allah”.

[Sahih Muslim 384]

26/08/2024

Jinkirta aure a wannan zamani yana da matukar hadari ga eman ku sannan fitinu za su kara karuwa a kowace rana.

Allah ka azurtamu da matan aure salihai mu zama sanyin idanuwanmu

26/08/2024

Annabi SAW yace:

“Mafi yawan wadanda s**a mutu daga cikin al’ummata bayan hukuncin Allah da izninSa; saboda MUMMUNAN IDO (al-‘Ayn)”

● [مختصر صحيح الجامع الصغير ١٢٠٦ ، حسنه الألباني]

26/08/2024

Ibn al-Jawzi ya ce

"Idan ka sami duhu a cikin zuciyarka bayan ka yi zunubi, to ka sani cewa a cikin zuciyarka akwai haske, saboda wannan hasken ne yake zama duhu."
Ya Allah ka sa mu zama masu tuba cikin ayyukan mu

● [روضة المحبين١١٢/٢

Ina kyawun fuskar?Ina abin alfaharin ?Ina ikon da ake takama da shi?Duk zai ƙare wata rana, kyawawan ayyukanku kawai zas...
17/08/2024

Ina kyawun fuskar?

Ina abin alfaharin ?

Ina ikon da ake takama da shi?

Duk zai ƙare wata rana, kyawawan ayyukanku kawai zasu tafi tare da ku..

Don haka ku bar haram, da riba, da cin hanci, da girman kai, ku bi umurnin Allah.

Allah ya taimakemu mu kiyaye dokokinsa😭😭😭

The key to the Kaaba 🕋
26/06/2024

The key to the Kaaba 🕋

سبحان الله Wata tsohuwa 'yar shekaru 130 daga kasar Aljeriya 🇩🇿 ta isa kasar saudi 🇸🇦  domin gudanar da aikin hajji.. ku...
11/06/2024

سبحان الله

Wata tsohuwa 'yar shekaru 130 daga kasar Aljeriya 🇩🇿 ta isa kasar saudi 🇸🇦 domin gudanar da aikin hajji.. kuma Saudiyya ta yi bikin tarbarta
الله اكبر الله اكبر الله اكبر لا اله الا الله

Bayin Ubangijin Rahma a mafiya daraja a duniya suna addu'a da hawaye, suna fatan samun nasara, sauki, gafara da rahamaKa...
09/06/2024

Bayin Ubangijin Rahma a mafiya daraja a duniya suna addu'a da hawaye, suna fatan samun nasara, sauki, gafara da rahama

Kai kuma kana ina!? Mining ko hirar ball ko siyasa banza ta fajirci

Masu munanan hotuna, masu waƙoƙi da kiɗa, Ku ji tsoron Allah  duk mai wucewa wanda ya gani kuma ya ji To Kun samu zunubi...
09/06/2024

Masu munanan hotuna, masu waƙoƙi da kiɗa,

Ku ji tsoron Allah
duk mai wucewa wanda ya gani kuma ya ji To
Kun samu zunubi shima ya samu.

wanda ya haddace shi kuma ya yada shi fa?
😭😭😭😭🤔
Muna tsoron kada ku mutu alhali munanan ayyukanku suna rayayyu!😭😭😭☝
Mu yawaita kabbara da sauran tasbihi da ayyukan alkhairi
10 days -3 dul hajj

DA DUMI DUMI  | An ga jinjirin wata a kasar Saudiyya. Zul Hijjah 1445 (2024) ya faraالله اكبر الله اكبر الله اكبر  لا ال...
06/06/2024

DA DUMI DUMI | An ga jinjirin wata a kasar Saudiyya. Zul Hijjah 1445 (2024) ya fara
الله اكبر الله اكبر الله اكبر لا اله إلا الله الله اكبر ولله الحمد
لا اله الا الله وحده لا شريك له له الملك وله الحمد وهو على كل شيء قدير
AZUMI, SADAKA,GASKIYA, RIKON AMANA,
ZUMUNCI, YAFIYA, KYAUTATAWA IYAYE WANDA SUKE A RAYE, MATATTU A MUSU ADDU'A.
CIYARWA MUSAMMAN DA RANA
DA SAURAN AYYUKAN ALKHAIRI CIKIN WANNAN KWANAKIN DA ALLAH YA MANA ALFARMAR GANIN SU

12/05/2024

Muna kula da jikinmu sosai wanda zai koma turbaya wata rana, amma ba mu kula da rayukanmu da za su koma ga Allah.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tafarkin TSIRA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category