Takawa TV 14

Takawa TV 14 Don kawo muku ayyukan Alkhairi na sarkin Kano 14

Gidan Rumfa
26/08/2026

Gidan Rumfa

26/08/2026

Yanzu haka futowar mai martaba sarkin Kano

Yanzu Yanzu: 26/08/2026Mai Girma Zannan Kano Hakimin Gundumar Jogana Alhaji Abdulkadir Maaji ya zauna zaman fada da karb...
26/08/2026

Yanzu Yanzu: 26/08/2026

Mai Girma Zannan Kano Hakimin Gundumar Jogana Alhaji Abdulkadir Maaji ya zauna zaman fada da karbar korafe korafen talakawansa don yi musu sulhu. Kafin zuwansa kuma ya ziyararci garin Dagacin Danzaki.

Yayin da Wakilin FC JOGANA UNITED s**a kawo wa Hakimi gaisuwar bangajiya bisa da wainiyyar da yake dasu da gudunmawar da yake basu kasancewarsa uban wannan kungiya ta kwallon kafa. Sunyi masa addu'a da fatan alkhairi. Hakimi yayi alkawarin basu duk wata gudunmawa da ya kamata.

Muna rokon Allah ya karawa Hakimi lafiya da nisan kwana , Allahya taimaki Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa muhammad sunusi ll Allah ya bashi nasara da kariya, ya zaunar da kasar mu lafiya da cigaba,Ameen🙏🙏🙏

Signed
Mahi Isma'il
Kakakin Zannan Kano
Hakimin Gundumar Jogana ✍️

Mai Horo Abi Allah✊👑
26/08/2026

Mai Horo Abi Allah✊👑

24/08/2026

Yanzu Haka Futowar Mai Martaba Sarki Kano Khalipha Muhammad Sunusi Na II Zuwa Wajan Maulidi Ran Sarki Yadade Dade 🙇💯

A yau litinin,24-8-2026,A madadin Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi ll PhD CON, Mai Girma Magajin Garin  K...
24/08/2026

A yau
litinin,24-8-2026,A madadin Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi ll PhD CON, Mai Girma Magajin Garin Kano Alh Nasiru Inuwa Wada Ya Jagoranci Zaman Majalisa domin Karbar korafe-korafen Alumma

Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Dr. Muhammadu Sanusi II, PhD, CON, ya karɓi baƙuncin Farfesa Nentawe Goshwe Yilwatda, S...
23/08/2026

Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Dr. Muhammadu Sanusi II, PhD, CON, ya karɓi baƙuncin Farfesa Nentawe Goshwe Yilwatda, Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, a fadarsa da ke Gidan Rumfa, cikin birnin Kano.

Ziyarar ta gudana ne a ranar Asabar, 22 ga Agusta, 2026.

Giwar Zakin DuniyaGiwar Kanawa💙✊
23/08/2026

Giwar Zakin Duniya
Giwar Kanawa💙✊

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Takawa TV 14 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category