Arewa digital

Arewa digital Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa digital, Social Media Agency, No 1 niger street, Kano.

Helping ordinary people’s to make money online through their smartphones || helping business owners to grow fact on social media || Freelancer || page Audit || FB & IG Ads || Consultancy

09/05/2026
06/05/2026

The one of the best thing I learned from Business Is *Best Known, Beat the Best*

05/05/2026

04/05/2026

29/04/2026

Rashin consistency ne ke kashe kasuwanci.
Ba posting sau ɗaya ba—Yi kullum Shi ne kesa nasara.
Idan kai ba ka nan, wani yana karɓar kwastomominka.

28/04/2026

Ka daina yaudarar kanka da yawan followers.

Idan suna da yawa amma babu masu turo maka DM don siya… to ba kasuwanci kake ba — nishaɗi kawai kake yi.

Followers ba su biya kuɗi.
Leads ne suke biya.

Ka fara tambayar kanka:
👉 Shin mutane suna kallona ne kawai… ko suna shigowa su saya?

Domin a gaskiya:
Kasuwanci ba a auna shi da yawan mutane da s**a gani ba…
Ana aunawa ne da yawan waɗanda s**a siya.

Ka daina chasing attention.
Fara gina strategy da zai juya masu kallo zuwa masu siya.

Idan kana son mutane su daina kallo ta waje… su fara shigowa ciki su saya — lokaci ya yi da zaka gyara strategy ɗinka.

27/04/2026

Yawancin ‘yan kasuwa suna bata lokaci suna canza logo…
amma ba sa gyara abinda zai kawo musu kuɗi — STRATEGY.

Logo yana iya sa ka yi kyau a ido,
amma strategy ne zai sa ka sayar.

Idan kana posting ba tare da tsari ba,
kana fata ne kawai… ba kasuwanci kake yi ba.

Kasuwanci na gaskiya yana buƙatar:
✔ Sanin wanda zai saya
✔ Saƙon da zai sa ya yarda da kai
✔ Hanyar da za ta ninka ciniki

Idan wannan babu… to kana aiki ne kawai, ba ka gina kasuwanci ba.

Kana son kasuwancinka ya daina tafiya da sa’a?

23/04/2026

Yadda Ya Kamata Ace Ka Raba Ribarka
Da Kake Samun A Kasuwancinka

21/04/2026

Address

No 1 Niger Street
Kano
711101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa digital posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share