Jihar Lagos za ta karbi bakunci bikin nuna fina-finai na kasa da kasa.
Bikin wanda aka shirya gabatar da shi a garin Badagry a ranar 15 ga watan Nuwamba 2023 zai karbi bakuncin masu ruwa da tsaki a harkar fim daga sassa daban daban na duniya.
Bikin wanda aka yi masa lakabi da BADAGRY INTERNATIONAL FILM FESTIVAL Za a gbatar wasannin gargajiya da kuma yawon bude ido ga bakin da s**a halarci taron.
09/11/2023
Wasan Dambe don nishadi ga mutanen Kano, kar ku bari a ba ku labari.
25/10/2023
Komai Nisan Dare...
06/10/2023
Saniya Mafi gGrman Kaho a Duniya.
20/08/2023
AKIRIZZAMAN
A da idan ka zagi wani kowa Sai ya kau da kansa don babu wanda yake son hakan.
A yau idan za ka ci naman dan uwanka Har ruwan wanke baki ake baka da zimmar ka ci gaba da abin da kake.
Mafi kyawun al'amari a rayuwa shi ne ka ka runtse idanunka daga abin da bai shafeka ba.
19/08/2023
Daliban koyon harshen Hausa na Farko a makarantar Hausa ta farko a kasar Togo.
Be the first to know and let us send you an email when Tsangayar Adabin HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.