JAGORA TV & RADIO

JAGORA TV & RADIO JAGORA TVR Is a broadcast media online and on your demand pls subscribe to our youtube channel

Kannywood
03/09/2025

Kannywood

Then,There was a country! 🇳🇬 Nigeria's in Those day August 1976,
30/08/2025

Then,There was a country! 🇳🇬 Nigeria's in Those day August 1976,

02/08/2025
Fitacciyar jarumar Kannywood, Fatima Hussain wacce aka fi sani da Maryam Labarina (From Dubai To America), ta nuna takai...
02/08/2025

Fitacciyar jarumar Kannywood, Fatima Hussain wacce aka fi sani da Maryam Labarina (From Dubai To America), ta nuna takaicinta kan yadda mutane s**a kasa fahimtar maganar da ta yi akan wanke-wanke a gidan miji.

"Saboda irin furucin da nake ganin jama'a suna yi a kaina game da maganar wanki da wanke-Wanke da na yi a gidan miji, wasu kalaman ma har kuka suke sa ni." In ji ta

📝..... JAGORA TVR HAUSA

Tawagar gwamnatin Najeriya ƙarƙashin jagorancin Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ta kai wa iyalan tsohon s...
14/07/2025

Tawagar gwamnatin Najeriya ƙarƙashin jagorancin Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ta kai wa iyalan tsohon shugaban Najeriya, marigayi Muhammadu Buhari ziyarar ta’aziyya a gidansa da ke birnin Landan.

Sun kuma gaisa da babban aminin marigayin, Mamman Daura yayin ziyarar.

📸 - Gwamnatin Najeriya

Address

Jigirya B Hadejia Riad Kano
Kano
700101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JAGORA TV & RADIO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to JAGORA TV & RADIO:

Share