Alma'ruf Wellness

Alma'ruf Wellness alhamdulillah

Kin taba amfani da sabulun kwai kuwa? Sabulun kwai yana da amfani sosai wajan gyaran fuska har ma da jiki gaba daya.Amfa...
23/09/2025

Kin taba amfani da sabulun kwai kuwa?

Sabulun kwai yana da amfani sosai wajan gyaran fuska har ma da jiki gaba daya.

Amfanin sabulun kwai
🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡
Yana matse fata da pores.
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Yana rage mai kon (oil) fuska.
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
Yana saka hasken fuska da tsaftace fata.
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
Yana taimakawa wajen rage kuraje (pimples/acne).
🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴
Yana sa fuska ta kasance mai laushi da haske.
πŸ‚πŸ‚πŸ‚πŸ‚πŸ‚πŸ‚πŸ‚πŸ‚πŸ‚πŸ‚πŸ‚πŸ‚πŸ‚πŸ‚πŸ‚πŸ‚πŸ‚πŸ‚

Ku dai kawai ku kasan ce damu zamu kawo muku yadda ake hadashi harma ki fara kasuwanci shi

Kuyi followed namu yanzu Alma'ruf Wellness don samun sabbin Darasin da zamu kawo.

Wannan shine hoton maca root idan kinason sabayan ki, ta Miki yadda k**eso, kuma kiga aikin ta cikin sauri to kisa mu ma...
23/09/2025

Wannan shine hoton maca root idan kinason sabayan ki, ta Miki yadda k**eso, kuma kiga aikin ta cikin sauri to kisa mu macar root.

Idan kinason gyaran Ε„β—‹Γ±β—‹ ko karin h!sp ko kara kiba to kisa macar root a cikin hadin ki Zakiga aikin ta.

Amma ku kula akwai wanda ake damfaran su ana basu wani abu ace shine macar root.

Macar root bashi da suna da hausa, duk wanda yace yana da suna da hausa to karya yake,

Macar root ba a sai dashi daya daya, domin shi kilo ko Rabin kilo ake saidawa

Kudin macar root rabin kilo 15k kilo kuma 30k

Duk wanda yace ze saida miki macar root na ďaribiyar 500 ko dubu daya 1000 to ba aslin macar root zai baki ba wani abun da ban zai baki,

Mafi yawan ci amfi samun root din ba,a cika samun garin ba

Alma'ruf health

Man da k**e shafawa me yake saki, whitening? Ko Lightening? Ko brightening? Mutane idam sukaga wannan kalmomin yana ruda...
23/09/2025

Man da k**e shafawa me yake saki, whitening? Ko Lightening? Ko brightening?

Mutane idam sukaga wannan kalmomin yana rudasu har su rasa wanne zasu siya ma.

Yau zamuyi bayani akan Ko Wanne daga cikin su da kuma aikin da suke🌿🍁.

Zamu fara da mai wanda yake sa Lightening ( wato mai Mesa hasken fata), yana rage duhun fata ko dark spots da aka samu sabuda rana, ko tabun kuraje ko wani launi da yafi sauran fata duhu,🦚🦚

Misali: Cream din da aka rubuta Skin Lightening yawanci yana nufin zai taimaka wajen daidaita launin fata, ba lallai yasa haske sosai ba.

🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡🏡

Aiki da yake ma fata shine: Uniform tone - yana kawo dai daito tsakanin launin fata gaba daya.

Shi kuma Whitening: Yana sa hasken fata sosai zakiyi fari sosai amma na bleaching.

Domin shi yanasa fata tayi haske sosai fiya da yadda k**e zai kara Miki haske sosai.

🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱

Yana da alaka da kayan da ke hana melanin production gaba daya.

Kuma gaskiya irin wannan man yin amfani dashi hakan akawai matsala domin zai iya lalata miki fatan ki.

Yanzu kuma zamuyi bayani akan Brightening ( wato man da zai saki haske da glowing na fata, amma hasken bana bleaching ba)

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Ma’anar shi: Ba wai yana canza launin fata bane, sai dai yana cire kwayoyin fata matattu (dead skin cells) domin fata ta yi kyalli da haske na halitta.

Yana k**a da polishing ko glowing.

Abin da yake yi: Yana sa fata ta yi fresh, ta haskaka, ta yi kyau ba tare da canza launin ta na asali ba.

Kuyi followed namu Alma'ruf Wellness domin cigaba da samun sabbin Darasi akan gyaran jiki.

Zamu dakata nan sai wani darashin insha Allah

23/09/2025

Allah yasa mudace ameen ya Allah

23/09/2025

Talata ta zo da dama, ka yi amfani da ita wajen tsare harshenka da zuciyarka daga sharri."

23/09/2025

"Mai yawan neman gafara, Allah zai ba shi mafita daga kowanne damuwa." β€” [Abu Dawud]

23/09/2025

"Ya Allah ka tsare mu daga fitina a wannan Talatar, ka ba mu nutsuwa."

23/09/2025

"Ka yi amfani da wannan rana wajen yawaita istighfari da karatun Qur’ani."

23/09/2025

"Duk rana sabuwar dama ce ta zama mafi alheri fiye da jiya."

23/09/2025

Allah yasa mudace ameen summa ameen

22/09/2025

β€œKa tuna wani abu daya faru a rayuwarka da har yanzu kake godewa Allah saboda shi?”

22/09/2025

β€œIdan zaka ba matashi shawara guda Ι—aya akan rayuwa, me zaka ce masa?”

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alma'ruf Wellness posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share