Aleeyu Ansee

Website

Aleeyu Ansee Focus

Wai nikam wanne irin farin jini Allah yayiwa ADAM A ZANGO neh?🥺Wllh tunda nake ban taba ganin anyi posting akansa wani y...
04/07/2026

Wai nikam wanne irin farin jini Allah yayiwa ADAM A ZANGO neh?🥺

Wllh tunda nake ban taba ganin anyi posting akansa wani yayi comment din zagi ko bakar magana ba saidai kawai yabo da Addu'a.🙏❤️

Ku Duba Comment Section Dinnan.🤔

Tsaff zan hakura da nysc da na saka kayan nan😂💔😭
03/07/2026

Tsaff zan hakura da nysc da na saka kayan nan😂💔😭

Assalamu Alaikum friends and Fam Zanyi Amfani da wannan dama wajan mika sakon godiya ta musamman ga yan uwa da abokan ar...
18/06/2026

Assalamu Alaikum friends and Fam
Zanyi Amfani da wannan dama wajan mika sakon godiya ta musamman ga yan uwa da abokan arziki ina matukar godiya da addu,o in ku Allah uban giji yasaka da mafificin Alkhairi.
Na gode sosai da addu,o in ku da tayani alhinin rashin mahaifiyata da nai Muna rokon Allah uban giji ya jaddada rahamarsa agareta ya haskaka makwancin ta Allah ya albarkaci zuri,ar da ta bari ya hada kawunan mu Ameen
Ina neman Alfarma mah pples dan Allah duk wanda iyayen sa ke raye ya dage wajan kyautata musu especially ma mahaifiya wllh ban taba tunanin haka yanayin yake ba seda na tsinci kaina acikin wannan yanayin na rashin mahaifiya tabbas mutuwa tamin yankan kauna ba zato ba tsammani
In Allah ya kaimu gobe juma,a za,a gudanar da addu,ar 7
In namu lokacin yayi Allah uban giji yasa mucika da Imani ya hayyu ya qayyum

Ashe haka akai!Haba shiyasa sarkin mata Koda wasa baya ragawa talauciCashe shi yake tsaffff
24/04/2026

Ashe haka akai!
Haba shiyasa sarkin mata Koda wasa baya ragawa talauci
Cashe shi yake tsaffff

Wannan shine Alhaji Ado Dan dolo wanda ya sadaukar da katafaren Filinsa Dake kwaryar Birnin kano state Domin Ana binne b...
04/04/2026

Wannan shine Alhaji Ado Dan dolo wanda ya sadaukar da katafaren Filinsa Dake kwaryar Birnin kano state Domin Ana binne bayin Allah idan sun Rasu wanda idan dai kai dan asalin jahar kano ne to bazaka rasa wani danginka a cikin wannna makabarta ba itace ake kiranta da suna makabarta Dan dolo shima din dai a halin yanzu yana cikinta a kwance muna rokon Allah ya gafarta musu ameen wannan sadaukarwa da yayi Allah ya musanya masa ita da gidan aljannah madaukakiya amin muma idan tamu tazo yasa muyi kwankwaan karshe Amin 🙏😭

28/03/2026

Gwanin ban shaawa Jarumin Kannywood Lawal Ahmad tare da yayanshi maza, Allah ya karama rayuwa albarka ameen
28/03/2026

Gwanin ban shaawa Jarumin Kannywood Lawal Ahmad tare da yayanshi maza, Allah ya karama rayuwa albarka ameen

… 🤍❤️‍🩹
28/03/2026

… 🤍❤️‍🩹

Address

Kano
700234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aleeyu Ansee posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share