Ma'aji Television

Ma'aji Television Television Station

06/05/2025

ALLAH YA KAWO MANA MAFITA A AREWA🤲
AUDU BULAMA BUKARTI

03/05/2025

QUR'ANI MAI DADI: Mu shakata da karatun Alkurani.
Professor Isa Ali Pantami

27/04/2025

Professor Isa Ali Pantami
Allah ya saka da alkhairi 👏

27/04/2025

ALLAHU AKBAR🥲:Nasiha Mai ratsa Zuciya daga bakin Professor Mansur Isa Yelwa

17/02/2025

HUKUMAR 'YAN SANDAN NIGERIA TAYI SAKACIN BATAN BINDIGOGI DUBU 178K A NIGERIA.
AUDU BULAMA BUKARTI

21/11/2024

CRITICAL QUESTIONS ANSWERED BY
Professor Isa Ali Pantami

19/11/2024

AREWA BABU SHUWAGABANNI ADALAI😭😭
IG Wala

17/11/2024

Kuskure dai su Malam sunyi, Allah ya kiyaye gaba🤲 Dr. Muhd Sani Umar R/lemo

04/11/2024

SANARWA MAI MUHIMMANCI

ANCI AMANAR 'YAN AREWAWannan Matar Tace Barrister Hamza Nuhu Dantani Kazo mu dauki hoton dakai don watarana!Tace Wallahi...
02/11/2024

ANCI AMANAR 'YAN AREWA

Wannan Matar Tace Barrister Hamza Nuhu Dantani Kazo mu dauki hoton dakai don watarana!

Tace Wallahi ko kudin mota bani dashi , Aron kudi nayi nazo kaduna daga kano, kuma na samu motar dakon kaya na hau na zo Abuja. Ban taba zuwa abuja ba, sunanta kawai nake ji.

A massalacin AYA na kwana, da safe na karaso kotu.
Tace yaronta ya fita sayan maganin ne kaninshi bashi da lafiya aka k**a shi.

Tace wallahy duk naji labarin yadda kake ta dawainiya da yarananan ! Allah ya saka maka Alheri. Tace Mahaifin yaron bashi da lafiya.

Wallahy sai da nayi hawaye lokacin da matanan take min jawabi!

Yanzu ina matanan zata samu ma’ aikaci wanda yakai level 15 a Abuja, wanda zai tsayawa yaronta? Ita ko Abujan ma bata taba zuwa ba?

Abin Babu dadi!

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ma'aji Television posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ma'aji Television:

Share