Turakin Rano New Media Center

Turakin Rano New Media Center Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Turakin Rano New Media Center, Broadcasting & media production company, Rano, Kano.

TURAKIN RANO NA BABA GANDUJE
26/04/2025

TURAKIN RANO NA BABA GANDUJE

Mai Girma Shugaban Jam'iyyar APC na Kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje CON ( Khadimul Islam) da Shugaban Jam'iyyar APC na Ja...
25/04/2025

Mai Girma Shugaban Jam'iyyar APC na Kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje CON ( Khadimul Islam) da Shugaban Jam'iyyar APC na Jahar Kano Hon Abdullahi Abbas(Dan Sarki jikan Sarki) Dr. Nasiru Yusuf Gawuna tare da Hon. Murtala sule Garo da Senator Kawu Sumaila and Kabiru Alhassan Rurum da Sauran jiga-jigan Jam'iyyar APC shun Halarci taron bude Masallacin Wanda Karamar Ministan Abuja ta Dr. Mariya Mahmud Bunkure ta Sabun tashi a Garin Bunkure a Wannan Rana ta Jumaa 25-04-2024

Shugaban Jam'iyyar Apc ta Kara Yaya ba Mata Matuka da Wannan Aikin Alheri da tayi Ya kumayi Addu'a Allah Yasa Albarka Ya kara bata Ikon Hidimtawa Addinin Musulunci Amin..

Anti-Tsula
25/04/2025

Anti-Tsula

OFFICIAL: Daga Abuja.1. Sen. Kawu Sumaila OFR. Ph.D2. Hon. Kabiru Alhassan Rurum3. Hon. Abdullahi Sani Rogo4. Hon. Zubai...
25/04/2025

OFFICIAL: Daga Abuja.

1. Sen. Kawu Sumaila OFR. Ph.D
2. Hon. Kabiru Alhassan Rurum
3. Hon. Abdullahi Sani Rogo
4. Hon. Zubairu Hamza Massu
5. Hon. Diggol (Immediate past Commissioner)
6. Hon. Abbas Sani (Immediate past Commissioner)
7. Hon. Baffa Bichi (Former SSG Kano)
8. Hon. Sha’aban Ibrahim Sharada

GOOD LEADERSHIP
25/04/2025

GOOD LEADERSHIP

07/02/2025

FEDERAL POLYTECHNIC RANO✅ SAURA RANO FEDERAL MEDICAL CENTER

Congratulations Dr. Khadija Kabir Alhassan Rurum Allah yasanya Alkairi Allah yayi Riko da Hannunki she's Now Medical Doc...
07/02/2025

Congratulations Dr. Khadija Kabir Alhassan Rurum Allah yasanya Alkairi Allah yayi Riko da Hannunki she's Now Medical Doctor.

Department of Medicine and Surgery.

Shine Mutumin Da Yayi Kansila Ajahar Legas, Shine Yayin Kafa Kungiyar Kwankwasiyya Ya Riqe P.R.O, Shine Wanda Kwankwasiy...
12/11/2024

Shine Mutumin Da Yayi Kansila Ajahar Legas, Shine Yayin Kafa Kungiyar Kwankwasiyya Ya Riqe P.R.O, Shine Wanda Kwankwasiyya Bata Taɓa Cin Rano Sai Zamanin sa, Shine Ɗan Majalisar Jaha Zuwan Farko Yazama Majority Leader, Shine Yayi Speaker Yayi Murabus Ya Dawo Ya Koma Kujerar Sa, Shine ya zama shugaban shugabannin yan majalisun jaha na Najeriya, Shine Yayi Takara Da Reps Ɗin Da Ya Zama Gagara Badau A Rano, Bunkure Da Kibiya Amma Saida Ya Ninkashi A Yawan Kuri'u.

MENENE YA RAGE A KALMAR CAPACITY...

Aikin gina t**i mai laina acikin garin Rano Mazabar Rano Dawaki Wanda Rt. Hon. Kabeer Alhassan Rurum (Turakin Rano) Ke A...
12/11/2024

Aikin gina t**i mai laina acikin garin Rano Mazabar Rano Dawaki Wanda Rt. Hon. Kabeer Alhassan Rurum (Turakin Rano) Ke Aiwatarwa A Yanzu Haƙa.

04/11/2024
MASHA ALLAH. Ziyarar Duba Aikin Sabbin Titinan da Maigirma Rt. Hon. Kabiru Alhassan Rurum Turakin Rano Yakeyi a Kananan ...
28/10/2024

MASHA ALLAH.

Ziyarar Duba Aikin Sabbin Titinan da Maigirma Rt. Hon. Kabiru Alhassan Rurum Turakin Rano Yakeyi a Kananan Hukumomin Rano kibiya da Bunkure da kuma Duba Ginin Sabuwar Makarantar Sakandare Mata ta Sojojin Sama a Rano.

Saikuma Ziyarar Gaishe Gaishe kamar Yadda aka saba Idan Yashigo domin kara Alaka takusa da Al'ummar dayake Wakilta.

Inda yafara daduba Aikin Hanyar Chirin zuwa Kode dake Kamar Hukumar Rano Saikuma Aikin t**in da yatashi daga rano zuwa Madachi, dakuma Aikin t**i dayatashi daga kwanar tsohon Gari zuwa kwarfada dakuma Chigaban Aikin Titin Zinyau harzuwa Yar kasuwar Dila dake Mazabar Saji.

Wadda Dukan aikin anfara gadan Gadan Kuma ba wasa , sannan yayikira ga Al'ummar da akewa aikin dasu saka ido Dan tabbatar da Inganchin Aikin.

Daga nanne kuma Yakara da Ziyarar Ta'aziyyar duk achikin Garin rano da Marigayi kawu mai Katako da Mahaifiyar Yada mainama Gwan gwan dakuma ta Mahaifiyar Isah Medical kuma Yayi Adu"ar Allah ya jikansu yabada Hakurin Jure Rashin Amin.

Ziyarar tasami Rakiyar Babban Director Camping Alh. Alhassan Abubakar kibiya dakuma Hon. Zubair Hamza masu da engr. Hassan Iliyasu dama Manyan Hadimansa da sauran Al'umma.

Inda Alhamdulillah Anyi Lafiya kuma antashi lafiya Tareda Adu"ar Allah Yasakawa Turakin Rano da Alkairi yakuma bashi kwarin Gwiwar Chigaba da Kawowa Al'ummar sa Aiyukan Rayakasa Amin.

Nazirun Jarumi Rano
Media aide to the Rt.Hon Kabir Alhassan Rurum.
27th October 2024.j

Bayan Kammala Kashi Na Farko Na Aikin Hanyar Mazabar Zinyau Daga Gidan Murabus, Gidan Medu, Gabza Har Zuwa Kasuwar Dila ...
08/10/2024

Bayan Kammala Kashi Na Farko Na Aikin Hanyar Mazabar Zinyau Daga Gidan Murabus, Gidan Medu, Gabza Har Zuwa Kasuwar Dila Mazabar Saji, Yanzu Haƙa Kashi Na Biyu Yazo Hannu Za'a Fara.

Muna Godiya Sosai Ɗan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Ƙananan Hukumomin Rano, Bunkure Da Kibiya Rt. Hon. Kabiru Alhassan Rurum (Turakin Rano).

Ubangiji Allah Yakara Jagoranci Amin Ya Allah.

Dahiru Yakubu Rurum.

Address

Rano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Turakin Rano New Media Center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share