Barau Reporters

  • Home
  • Barau Reporters

Barau Reporters Barau Reporters Ltd is a registered media and news reporting company

Happy moulud DSP Barau I. Jibrin Allah ka biya dukkan bukatu alfarmar sayyidina Muhammad s.a.w👏
25/08/2026

Happy moulud DSP Barau I. Jibrin Allah ka biya dukkan bukatu alfarmar sayyidina Muhammad s.a.w👏

Babban mataimaki na musamman ga Sanata Barau Jibrin kan Kafar rediyo da talabijin, Kwamred Adamu Abdullahi Karkasara ya ...
24/08/2026

Babban mataimaki na musamman ga Sanata Barau Jibrin kan Kafar rediyo da talabijin, Kwamred Adamu Abdullahi Karkasara ya shigar da kara a ofishin ƴan sanda kan zargin Bakaki Megoro da kazafi ga Sanata Barau a kafar sadarwa.

Da aka karanto masa ƙunshin tuhumar da ake yi masa a gaban kotun, nan take Ibrahim Bakaki Megoro ya musanta zargin.

Bayan musayar kalamai da lauyan wanda aka yi ƙara da kuma mai gabatar da ƙara, kotun ta bayar da belin Ibrahim Bakaki a kan sharadin biyan N2m tare da samun wanda zai tsaya masa shakikinsa.

A karshe, kotun ta dage sauraron karar zuwa ranar 7 ga watan Satumba, 2026.

22/08/2026

JANHANKALI GA JAM'IYYA DA JAGORORINTA

Dole fah sai Ansa idanu sosai akan Wanda Suke kulle kofa da yan wasu jam'iyyu domin yiwa Apc Anty party.

Asa idanu akan maganganun kowa da Rubutun kowa da hotunan da kowa yake sakawa a shafinsa na Facebook da TikTok.

musamman wanda zasusaka hoton gwamna da hoton wani dan takarar Gwamnan wata jam'iyya na gwanna s**e Abba ko wane ko Asaka hoton dan takararmu na kowacce kujera a hada da wani na wata jam'iyyar ace namu ko nasu.

Allah yasani dan jam'iyya na gaskiya Bazai hada takarar dan Apc da wani ba dan Apc itace on top kuma ita zataci zabe daga Sama har kasa.

Apc all the way.

Comrade Adamu Abdullahi Adamu Abdullahi Karkasara
22/08/2026.

21/08/2026

With Barau Reporters – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

DARMANAWA FIRST....💥Alhamdulillarh Alhamdulillarh Alhamdulillarh - Cikin Hukuncin Ubangiji Munsanar Zamuyi Taro Yau, Na ...
21/08/2026

DARMANAWA FIRST....💥

Alhamdulillarh Alhamdulillarh Alhamdulillarh - Cikin Hukuncin Ubangiji Munsanar Zamuyi Taro Yau, Na Motsa Jam'iyar Apc Da Rantsar Da Yan Social Media Na Mazabar Darmanawa, Munyi Lafia Mungama Lafia Tare Da Haɗin Kan Shugabancin Jam'iyar Apc Tundaga Matakin Ƙaramar Hukuma Harzuwa Mazaba, Da Kuma Jagororin Mazabar Masu Kula Da Ita Akoda Yaushe Irinsu Hon. Adamu Abdullahi Karkasara, Shugaban Jam'iya Matakin Ƙaramar Hukuma, Shugaban Jam'iya Matakin Mazaba, Honorable Councillor, Honorable Upside, Hon. Dahiru Tukur, Secretary Na Mazabar Hon. Mustapha Sallari, Sen. Aminu Abba Dama Duk Wanda Ban Ambaci Sunansa Ba.

Haka Zalika Dole Mu Mika Saƙon Ban Gajia Ga Jagoran Mu, Kakakin Jam'iyar Apc Na Ƙaramar Hukumar Tarauni Hon. Sani Dumus, P.R.O Ɗaya Tamkar Da Dubu, Muna Mishi Fatan Allah Yakai Matsayi Gaba.

Taimako Da Bawa Tsarin Kulawa, Dole Mu Gaida Kakakin Jam'iyar Apc Na Mazabar Darmanawa Comrade Khalid Fara'a Tare Da Takwaransa Hon. Nakunu, Tabbas Sunyi Ƙokari Sosai Akan Tsarin Nan, Bamu Da Bakin Godia.

Hon Sani A Musa ✍️
Chairman APC P.R.Os Forum Darmanawa Ward.

12/08/2026

Lafiya uwar jiki
Muna godiya DSP Barau I. Jibrin da wannan jagorancin naka
Muna godiya President Asuwajo Bola Ahmed Tunubu kuri'ar mu takuce kuma zakuyi nasara da ikon Allah s.w.t. Mubee Wakili Shanono Muhammad Zayyanu Tsaure Bacco Rogo

09/08/2026

Wakili nagari Barau I. Jibrin Hafizu Sani Liman Mubee Wakili Shanono Muhammad Zayyanu Tsaure Bilkisu Lawal

Congratulations once again Comrade Ukasha Ibrahim Darmanawa
09/08/2026

Congratulations once again Comrade Ukasha Ibrahim Darmanawa

06/08/2026

Dattijon da ya kira kansa shi ne mahaifin DSP Barau tare da Wani Yaron Rarara Me Suna Dr. AL'AMEEN da yake a Unguwar Dantsinke sun fada hannun yansanda bisa tallafin SLA Karkasara

29/07/2026

Address

Kawo Laraba Road

700200

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barau Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share