14/09/2025
Ga wani karatu daga shahrarren Dan TikTok din Abis fulani.
Kamar yadda ya saba baya fadin abun da baiyi binkice akansa ba.
To yanzu a kokarinsa na gano Wannan gashi da aka ce Na Manzon Allah ne a gidan Qadiriyya kabara, Alhamdulillah ya yi binkice tun daga tushe kuma ya samu Bayani na Gaskiya kamar yadda ya ke. Duk Wanda ya ke da ja shi ma ya je ya yi binkice na Gaskiya kamar yadda ya yi.