Ummal Khairi Sunnah sak tv

Ummal Khairi Sunnah sak tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ummal Khairi Sunnah sak tv, TV Channel, Tudun Wada, Kano.

Domin samun sabbin shir ye shir yen mu 🕋Akan Abinda Yashafi Addini Kudai Kawai Kuyi following din wannan account
domin Samun sabbin shir ye shir yen mu 🕋 Dazarar Mun daura ✅💯💯💯💯

27/05/2025

ILOLIN DARIYA DAKUMA YINTA HARDA ZUBARDA HAWAYE

*Allah kasa Mu,zama Masu neman ilimi Domin Bazaka,sa,n waye Ubangiji ba dole Sai ka nemi ilimi,dayawa Matasa Ana Yau dar...
26/03/2025

*Allah kasa Mu,zama Masu neman ilimi Domin Bazaka,sa,n waye Ubangiji ba dole Sai ka nemi ilimi,dayawa Matasa Ana Yau darar mu da wake da su,nan Addini Wallahi Matukar Kabiye wa sau rarar wake wake To Wallahi,zaka wayi Gari ka ganka kazama jahili kaje Kana bautar wanin Allah ba Allah ba to in dai Kana son Allah da man zon Allah S.A.W to yazama dole Kaje Kanemi ilimi in ko,ba,Hakaba to zaka zama bakasan meka keba,Da nima nadauka saurar wake wake shine zai saka nasan mene Addini sai na fahimci su masu, wannan wakar begen suna yine saboda wasu dalilai na kansu daga wannan lokacin nai wa kaina fada Nadai na sau rarar wata waka domin Allah Bahaka,yaka wo, muduniya muyi ba Kuma Annabi Muhammad S.A.W shima wannan ba ko yar wasa bace da wannan maganar neke jan Hankali matasa domin mune Abun Tau sayi dan dayawan mu damu ke bin bayan wa,Yan, Nan Mawakan Bama zuwa Neman ilimi dan Haka Ka nutsu Kasan Meka yi Ka tsaya Ka bau tawa Allah Kabi Sunnah Manzon Allah S.A.W Kabar wani Bata wa kan ka lokaci domin ita mutuwa bata Sallama Sai,mumini ne yasan wannan Allah Kabamu ikon bin Tafarkin Annabi Muhammad.S.A.W*

Ya Allah Ka rufa mana asiri duniya da lahira, Ka yi mana sutura muna ban ƙasa, da ƙarƙashin ƙasa, da kuma ranar da za Ka...
21/03/2025

Ya Allah Ka rufa mana asiri duniya da lahira, Ka yi mana sutura muna ban ƙasa, da ƙarƙashin ƙasa, da kuma ranar da za Ka bijirar da mu zuwa gareKa🤲🏽🤲🏽

Allahumma salli wa sallim wa barik ala nabiyyina Muhammad wa ala alihi wa sahbihi ajma'in.

21/03/2025
02/03/2025

Allah kasa dace duniya Da Lahira 💯✅

01/03/2025

Allah kasa mucika Da imani 😭😭

19/02/2025

Allah kasa mucika Wadannan Ayyuka masu falala🎤🎤🎤🎙️🎙️🎙️😭🕋🕋🕋

Address

Tudun Wada
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ummal Khairi Sunnah sak tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category