Adalci TV

Adalci TV Adalci ga kowa shine ginshikin zaman lafiya

Allah zaba mana mafi Alkhairi πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
23/05/2026

Allah zaba mana mafi Alkhairi πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Meye Matsalar wannan design din ? Gaskiya Hassada Bata yi ba wallahi. Dan Bello Allah ya Saka da Alkhairi
22/05/2026

Meye Matsalar wannan design din ? Gaskiya Hassada Bata yi ba wallahi.

Dan Bello Allah ya Saka da Alkhairi

18/05/2026

Yau Daya ga watan Zul-Hijja . Allah sa Badi muna cikin masu sauke farali

15/05/2026

Allah sa mu cika da Imani don Soyeyyan da Yakewa Annabi Muhammad SAW 🀲

Me yasa a wannan zamani da wuya a tambayi Malami Kaji yace "Allahu Ya'alam /A'alam" ?
12/05/2026

Me yasa a wannan zamani da wuya a tambayi Malami Kaji yace "Allahu Ya'alam /A'alam" ?

09/05/2026

Bayan Kalmar Muslim Muslim da wace kalma wayanda zasu tallata Tinubu a Arewa zasuyi amfani da ita?

08/05/2026

Kowa na fadin albarkacin bakin sa gameda video yarinyan nan ....Shin sakanin ta da saurayin wa yafi laifi?

22/03/2026

Allah ya turbude hancin yahudawa da masu goya musu baya

22/03/2026

Idan bamu goyi bayan Iran ba toh wa zamu goyawa baya kenan?

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adalci TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share