
03/08/2025
Zamu Saki wannan kayatattun wakoki Mai suna Ni Nake sonki Audio/Video Ranar laraba in Sha Allah da Misalin karfe 11:00 Na safe A you Tube Channel maisuna Adamu Nagudu TV Nagode 👏
Lyrice by:
Adamu Hassan Nagudu
Acterress:
Balkisu Salisu
Music composer:
Ahmad M.Sadik
Producer: Ibrahim s.jidawa
Costume:
Ahmad Nagudu/ Kalau jos
Editing: AE
Alhaji Editer
D.o.p: Dady tony
Poster design by: Musa Adamawa
Directed by: AE
Alhaji Editer