Maryam foundation

Maryam foundation LABARAI DA RAHOTANNI

WANNAN SHINE HOTON WURIN DA WUTAR LANTARKI TA TSINKE KO MENENE FATANKU
29/10/2024

WANNAN SHINE HOTON WURIN DA WUTAR LANTARKI TA TSINKE

KO MENENE FATANKU

WANNA DARASI KUKA DAUKA CIKIN RASHIN WUTAR LANTARKI A YANKUNAN KU?KU SA MANA AMSA A KWAMEN .
29/10/2024

WANNA DARASI KUKA DAUKA CIKIN RASHIN WUTAR LANTARKI A YANKUNAN KU?

KU SA MANA AMSA A KWAMEN .

29/10/2024
28/10/2024

TSARKI YA TABBATA GA ALLAH

Wani matashi ya samar da keke mai amfani da hasken rana a garin kano.
28/10/2024

Wani matashi ya samar da keke mai amfani da hasken rana a garin kano.

Malamai 137, TETFUnd ta bawa tallafi don yin karatu a ƙasashen waje, saboda ana tsammanin dawo da ilimi mai mahimmanci.S...
28/10/2024

Malamai 137, TETFUnd ta bawa tallafi don yin karatu a ƙasashen waje, saboda ana tsammanin dawo da ilimi mai mahimmanci.
Saidai malaman sun bayyana cewa ba za su dawo gida ba.
Menene Ra'ayin ku?

Hoto Credit: TETfund

Tsohon shugaban ƙasan ya zargi tsarin gwamnatin shiyya wanda aka yi kafin samun ƴancin kai a shekarar 1960 a matsayin gi...
23/10/2024

Tsohon shugaban ƙasan ya zargi tsarin gwamnatin shiyya wanda aka yi kafin samun ƴancin kai a shekarar 1960 a matsayin ginshiƙin rashin hadin kai da ya daɗe a ƙasar nan.
Haka nan ya sheda cewa duniya na kallon Najeriya a matsayin jigon baƙaƙen fata saboda irin ƙarfin da take da shi, amma rashin shugabanci nagari da rashin haɗin kai ya sanya ƙasar ta rasa wannan damar.

Uwargidan Shugaba Tinubu ta yi kiran shugabannin addinai a Najeriya da su rika yi wa duk kanin shugabanni addu'o'i daa b...
23/10/2024

Uwargidan Shugaba Tinubu ta yi kiran shugabannin addinai a Najeriya da su rika yi wa duk kanin shugabanni addu'o'i daa ba su shawarwari, maimakon munanan kalamai a kan su.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maryam foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share