25/04/2026
Annamlatu: Turwa Ko Tururuwa....
Yadda wani bature ya sanya ma Turwa na'urar daukar hoto ta shiga birnin ta.
Dubi yadda Tururuwa take tsara gidan ta Malam mutum yaji tsoron Allah kawai ya huta.