20/10/2024
AFRICA TA YAN AFRICA CE!
(GWAGWARMAYA DON NEMAN YANCI)
NO:002
bismillahirrahmanirrahim
MA'ANAR MAUDU'I:-
Africa ta yan Africa CE:- wannan wani
Take ne mai dauke da kayatattun manufofi masu damfare da aiki tukuru,Wanda wasu daga magabatan wannan yanki yan kishi da rajin samar da cigaba da hadinkan kasashen Africa s**a shahara dashi.
Tabbas sunyi nasu,kuma munga tasirinsa,amfaninsa,da kuma kalubalen da ke tattare dashi.
Munyi duba tareda zakulewa da gyarawa cikin salo mai kayatarwa, ga abubuwanda suke bukatar canji ko gyarawa daga irin nasun!
"MANYAN SHUGABANNIN AFRICA DA S**A SHAHARA DA WANNAN AIKI.
misali:-
Shugaba Muhammad Gaddafi libya
Alhaji Ibrahim inyass Senegal
Muhammad sani abacha Nigeria
Shugaba Muhammad mursi Egypt
Dadai sauransu.
DUNKULALLIYAR MA'ANAR MAUDU'IN
=Yantar da tsarin mua'amala,dabi'a,shugabanci,da tunani harma da tsarin tsaro da siyasa da tattalin arziki na dukkan kasashen AFRICA daga hannu ko tunani irin nasu turawan yamma da yan korensu.
BISSALAM
NAKU:ABDURRAHIM MUHAMMAD ATTAJDIDY AALMALIKY