Firdausi Yahaya

Firdausi Yahaya This is my Official page.

My Beb Ruky Alim.πŸ’•πŸ’–
29/12/2025

My Beb Ruky Alim.πŸ’•πŸ’–

Allah Muna Godiya Da Rayuwa Da Lafiya.Allah ka biya duk wani bukatun masoyana Masoya dafatan kowa yana lafiya.πŸ’—πŸ’• don't f...
24/11/2025

Allah Muna Godiya Da Rayuwa Da Lafiya.
Allah ka biya duk wani bukatun masoyana

Masoya dafatan kowa yana lafiya.πŸ’—πŸ’• don't forget to follow my page. Firdausi Yahaya

Innalillahi wa'innailaihi raji'un Allah ya jikan Malam Nata'ala, Allah ya yi masa Rahma.Allah Muna Godiya Da Rayuwa Da L...
02/11/2025

Innalillahi wa'innailaihi raji'un Allah ya jikan Malam Nata'ala, Allah ya yi masa Rahma.

Allah Muna Godiya Da Rayuwa Da Lafiya.
Allah ka biya duk wani bukatun masoyana

Dafatan kowa yana lafiya.πŸ’—πŸ’• don't forget to follow my page. Firdausi Yahaya

20/10/2025

Self-love

18/10/2025

Kuje Ku Kalli Wannan Fim Ɗin Mai Suna The Game.

13/10/2025

Ina da kishi sosai amma ba irin na Jamilun Jidda ba, kuma ba wata Soyayya Tsakanina da Bashir Mai Shadda.

Allah Muna Godiya Da Rayuwa Da Lafiya.Allah ka biya duk wani bukatun masoyana Masoya dafatan kowa yana lafiya.πŸ’—πŸ’• don't f...
12/10/2025

Allah Muna Godiya Da Rayuwa Da Lafiya.
Allah ka biya duk wani bukatun masoyana

Masoya dafatan kowa yana lafiya.πŸ’—πŸ’• don't forget to follow my page. Firdausi Yahaya

09/10/2025

Masoya dafatan kowa yana lafiya, Ina Kaunar ku har abada.

29/09/2025

Gargadi! Gargadi!! Gargadi!!!

Ya Kamata Ace Zuwa Wannan Lokacin Mutane Sun Daina Yadda Ana Cutarsu A Social Media Dasu Nan Wasu.

Yakamata mutane ace zuwa wannan lokacin sudaina yarda ana cutarsu a social media da sunan wasu daga cikin yan film da dai sauran mutane,

Irin haka yasha faruwa amma har yanzu akwai wasu wanda basuda wayo mutun yasan cewa babu yadda za’ayi wadanda aka sani suna rokon mutane a media don kawai kaga suna anfani da hotuna ko suna na wasu

Yanzu irin OPay Moniepoint da sauran wasu wallet account bude asusun ajiya bakomai bane don kaga sunan mutun bai zamo lalle shidin bane sai jama’a aki yaye

Address

Kano City
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Firdausi Yahaya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share