Freedom Radio TV

Freedom Radio TV FREEDOM RADIO (Muryar Jama’a)

06/09/2024

Saurari shirin Kowane Gauta na ranar Alhamis 05-09-2024.

06/09/2024

Saurari shirin In Da Ranka na ranar Alhamis 05-09-2024.

05/09/2024

Sponsored:

Wasu daga ayyukan ci gaban al'umma da AA Zaura ya yi a jihar Kano.

Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa.

��https://whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H

05/09/2024

Hon. Ali Dankaka shi yafi dacewa da zaman shugaban karamar Hukumar Wudil saboda alheransa - Umar Idris Indabo.

05/09/2024

Shagunan da Gwamna Mai Mala Buni yace a bai wa Talakawa a Damaturu har yanzu ba su isa garesu ba, in ji Alhaji Abba Damaturu Dan Gwagwarmaya.

Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa.

��https://whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H

05/09/2024

Kungiyar tuntuba ta Arewa ACF ta yi kira da babbar murya ga mahukuntan kasar nan, kan su gaggauta kawo karshen matsalolin da yankin Arewaci ke fuskanta.

Wakilinmu Abdurrahman Hamisu Namadina na tafe da ci gaban rahoton.

Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa.

��https://whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H

05/09/2024

Shirin Barka Da Hantsi 05-09-2024

05/09/2024

Saurari Shirin In Da Ranka na ranar Laraba 04-09-2024

04/09/2024

Muna goyon bayan a yi sulhu wajen fitar da Ƴan Takara a Kwankwasiyya - Hon. Faisal Ibrahim.

Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa.

��https://whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H

04/09/2024

Abin kunya ya ƙare ga Ƴan Kwankwasiyya suna iƙirarin amana amma sai kukan cewa su ba a taimake su ba, shin me kuke so ne? - Giɗado Ahmad Satatima.

Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa.

��https://whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H

04/09/2024

Tsarin yanka filayen da Gwamnain Abba ke yi ba irin na Ganduje ba ne, da ake baiwa yan uwa da abokai - Rabi'u Yusuf Babba.

Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa.

��https://whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H

04/09/2024

Barr. Hassan Tanko Ƙyaure ya yi ƙarin bayani kan ƙarar da Jam'iyyar ADP ta Malam Sha'aban Sharaɗa da wasu jam'iyyu biyu s**a kai Hukumar Zaɓe ta Kano KANSIEC kan biyan kuɗin takara.

Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa.

��https://whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H

Address

PHASE 1 SHARADA INDUSTRIAL Estate KANO
Kano
700234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Freedom Radio TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Freedom Radio TV:

Share

Category