Dan Hausa DH

Dan Hausa DH Nishaɗi Zalla!

25/04/2024

Barka!

Ana samun kuɗi sosai a Farming,. Airdrop and Minning, sai dai akwai wani sirri da baku sani ba.Shi harkar Farming, yana ...
10/04/2024

Ana samun kuɗi sosai a Farming,. Airdrop and Minning, sai dai akwai wani sirri da baku sani ba.

Shi harkar Farming, yana bukatar duk rubutun da ka yi a Twitter, ayi engaging dinsa, gwargwadon likes, comments, retweet ko quotes, gwargwadon points din da za ka samu.

Sai dai, su Influencers ba za su taimaka mana wajen samun social points ba, bal ma, mu ne ke tara masu points din.

Ga wani sabon tsari da na kawo; idan ka san kana Farming, Airdrop, ko Mining, ka shiga wannan group din, za mu rinka taimakon juna.

https://chat.whatsapp.com/Cry3WHAnhrw6gZqxlB4HOx

Tsarin shi ne, duk wanda ya yi post a Twitter, za mu je mu tara masa social points, haka za a yi wa kowa.

In Sha Allahu, kafin a rufe project, za ku ga mun tara wa juna points da yawa.

A Group din, zan rika kawo sabbin Projects with potentials da koyar da yadda ake farming din su ko neman Airdrop da Mining din su.

https://chat.whatsapp.com/Cry3WHAnhrw6gZqxlB4HOx

Hasashene KawaiA yanda nake hasashe banajin CoinSavi zasuyi vesting idan lokachin launching dinsa yayi, wannan shine dal...
19/10/2023

Hasashene Kawai

A yanda nake hasashe banajin CoinSavi zasuyi vesting idan lokachin launching dinsa yayi, wannan shine dalilin da yasa basa bayarwa da yawa. Ina hasashen cewa sunga yanda Remitano s**ayi vesting na RENEC, kuma sunga yanda weekly release da Remitano sukeyi na RENEC yayi effecting farashin token dinsu.

Ina kyautata zaton wannanne yasa basa bayarwa da yawa, yanda mutane bazasu samu da yawa ba, don haka zasu sakarwa kowa abin daya tara idan anyi launching kamar yanda Worldcoin s**ayi mana.

Mutanen da zasu samu Savi 200 zuwa sama alokachin launching basuda yawa. Duba da hakan, akwai kyakkawan zaton su sakar mana SAVI dinmu lokachi guda.

Bayan basa badashi da yawa, ga kuma tsarin mining dinsu ba 24 hours bane, ana mining dinsu 12 hours kacal, kuma itama ba lokachin da mutum yaga dama ba. Koda dukka session 3 mutum yakeyi, dole yayisu tsakanin shida na yamma (6pm) zuwa shida na safe (6am). Idan wannan lokachin ya wuce mutum nayi ba, shikenan yayi asarar wannan ranar ko lokachin.

Wani Karin abu kuma, akwai kyakkawan hasashen cewa sunason supply na SAVI ya kasance dan kadan. Idan kuwa hasashen ya tabbata akwai kyakkawan hasashen cewa SAVI zai fito da daraja sosai. Don haka meya rage maka? Kawai ka shiga link dake kasa kayi rijista da kasuwar CoinSavi, sannan Ka tabbatar kana mining na coin dinsu, wato SAVI.

Zaka iya KYC ta hanyar Remitano, ma'ana KYC dinka na Remitano zaiyi maka aiki a Coinsavi, sau biyu akeyin Mining idan har bakayi transaction na a ƙalla $20 ba kamar yadda s**a faɗa ba, lokutan mining sune: 6pm da 10pm amma idan bakayi zaka iya yi da safe ko da rana, duk bayan awanni huɗu akeyi. 6pm da 10pm ko idan ka manta zaka iya yi bayan waɗannan lokutan.

Baza ka iya fara mining ba har sai kasaka code na Referral da zan ajiye maka a ƙasa.

Referral link: https://coinsavi.com/join/49517736

Referral code: 49517736

Ka taɓa yin Mining na Renec wato coin na Remitano?To ga wani mining na Coinsavi exchanger, Coinsavi abokan hulɗar Remita...
05/10/2023

Ka taɓa yin Mining na Renec wato coin na Remitano?

To ga wani mining na Coinsavi exchanger, Coinsavi abokan hulɗar Remitano ne, koda Remitano app ka shiga zakaga suna tallan mining na Coinsavi.

Wanda duk yayi mining na Remitano nasan ya samu kuɗi, dan haka wannan ma zaka iya farawa. Ga link nan zan ajiye sai kabishi, zai kaika zuwa play store sai kayi download na Coinsavi app.

Wajen Register zasu baka dama kodai kasaka email ko kuma akwai Sign with Gmail, ma'ana zasu baka dama ka zaɓi Gmail dake kan jerin wayarka, kamar dai yadda akeyi a Remitano. Bayan ka shiga zakaga MINING NOW sai ka taɓa, dole zasucs kasaka Referral code na wanda ya gayyatoka to sai kasaka wanda na baka.

Bayan kasaka akwai KYC, idan kaso zaka iya linking da Remitano ta yadda KYC dinka na Remitano zai hau kan Coinsavi kawai.

Idan linking din yaqiyi sai ka haqura kazo kayi da kanka, da KYC level1 zaka iya fara mining dinka, level 2 daga baya kayi.

Duk bayan awa hudu akeyin Mining ɗin, sai kana yawan shiga kana dubawa.

Ga Link din: https://coinsavi.com/join/49517736

Ga Code din daban: 49517736

Address

Kano
700241

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Hausa DH posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share