Real Madrid Hausa

Website

Real Madrid Hausa Sahihan labaran kungiyar Real Madrid cikin harshen Hausa Zalla

Carlos Espí 👏💪
15/09/2026

Carlos Espí 👏💪

🇹🇷 ARDA GÜLER!! 🎯🤩Elche 0-1 Real Madrid
15/09/2026

🇹🇷 ARDA GÜLER!! 🎯🤩

Elche 0-1 Real Madrid

15/09/2026

Arda Güler Goooooaaallll

Elche 0-1 Real Madrid

Valverde ne ya lashe gwarzon dan wasa a wasan Real Madrid vs Inter Milan. Amma bamuyi kokari bah.
08/09/2026

Valverde ne ya lashe gwarzon dan wasa a wasan Real Madrid vs Inter Milan.

Amma bamuyi kokari bah.

🚨 An k**a wani yaro mai shekaru 18 a Faransa bayan yan sanda sun gano yana shirin yin garkuwa da Kylian Mbappe, tare da ...
02/09/2026

🚨 An k**a wani yaro mai shekaru 18 a Faransa bayan yan sanda sun gano yana shirin yin garkuwa da Kylian Mbappe, tare da wasu mutane da dama, a cewar jaridar Le Parisien.

Hutun rabin lokaci Real Madrid 3-0 Málaga Bernabéu ta k**a da wuta 🔥
30/08/2026

Hutun rabin lokaci

Real Madrid 3-0 Málaga

Bernabéu ta k**a da wuta 🔥

Golazoooo Jude Bellingham
30/08/2026

Golazoooo Jude Bellingham

👉 José Mourinho: "Ina son Thiago Pitarch. Yana da inganci mai kyau, amma tsokoki na ƙasan jikinsa suna k**a da nawa, don...
29/08/2026

👉 José Mourinho: "Ina son Thiago Pitarch. Yana da inganci mai kyau, amma tsokoki na ƙasan jikinsa suna k**a da nawa, don haka yana buƙatar ƙara tsoka a wajan."

Kakan Toni Kroos ya mutu.Díos está contigo kroos💔😔🙏
28/08/2026

Kakan Toni Kroos ya mutu.

Díos está contigo kroos

💔😔🙏

🚨 Roc Nation sun ci abincin dare tare da Juni Calafat, Yan Diomandé da Vinícius Jr.Ga wanda basu da masaniya, kamfanin R...
27/08/2026

🚨 Roc Nation sun ci abincin dare tare da Juni Calafat, Yan Diomandé da Vinícius Jr.

Ga wanda basu da masaniya, kamfanin Roc Nation ne ke wakiltar Diomande da kuma Vini Jr.

Address

Kano
Kano
700231

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real Madrid Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share