14/10/2025
                                            🕌 Ka tabbata girkinka yana da armashi da lafiya!
Muna da nau’ikan kayan kamshi masu inganci da suke kara ɗanɗano, lafiya da ƙamshi a abinci:
✨ Kayanmu sun haɗa da:
Kaninfari 🌰
Masoro 🌿
Turmeric (Kurkum)
Ginger (Citta)
Garlic (Tafarnuwa)
Cumin seed
Fenugreek (Hulba)
Fennel seed
Ashwagandha
Rosemary
Pumpkin seeds
Nutmeg
Black pepper
White pepper
Coriander seed da sauransu...
🔥 Duka sabbi ne, tsaftattu, kuma na ƙasar waje (export quality).
✅ Ingantattu wajen lafiyar jiki
✅ Kyawawan sinadarai na halitta
✅ Farashi mai sauƙi
✅ Ana turo maka a ko’ina cikin Nigeria
📦 Yanzu zaka iya yin order ka samu discount na musamman!
📲 WhatsApp: 08100441020
📍 Adreshi: Kurmi Market, Kano