ArewaBlog

ArewaBlog Wild Animals are beautiful creatures but, dangerous to keep in your homes for pets.🌎 ArewaBlog
(2)

19/07/2025
19/07/2025
19/07/2025
Wacce dabba ce Aladen daji? Kamar yadda yake acikin hoto, dabbobi ne guda biyu masu k**a da juna. Hoto na farko na Red r...
03/04/2025

Wacce dabba ce Aladen daji?

Kamar yadda yake acikin hoto, dabbobi ne guda biyu masu k**a da juna.

Hoto na farko na Red river hog ne, Aladen daji.
Hoto na biyu na Warthog ne, Mugun dawa.

Aladen daji yafi rayuwa a daji mai duhu mai ruwa, wato forest.

Mugun dawa yafi rayuwa a daji mara duhu, wato savanna.

Wow!!!
03/04/2025

Wow!!!

27/03/2025
27/03/2025
27/03/2025

Hadzabe. Wasu mutane a cikin yankin kasar Tanzania da South Africa. Wadannan mutanen basusan duk wani abu na wayewaba. Domin a cikin daji suke rayuwa. An samu wasu Turawa sun ganosu kuma suna Kai musu kayan burni domin wayar musu da Kai. Ku kalli wannan video har karshe domin ganin yanda suke gwagwarmaya akan ruwan gora da aka basu su sha.

fans

Zankalakoki
24/03/2025

Zankalakoki

Banda Maza Iya mata Yasunan Wanann Halitta?
24/03/2025

Banda Maza Iya mata Yasunan Wanann Halitta?

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ArewaBlog posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ArewaBlog:

Share