Mahmud Shu'aibu Sa'eed

Mahmud Shu'aibu Sa'eed Islamic movement in Nigeria 🇳🇬

Iya hakkin wannnan bawan Allah kawai, da Buhari yasa Sojojinsa s**a zuba masa fetur, s**a ƙonashi da wuta, yana ci  wuta...
14/07/2025

Iya hakkin wannnan bawan Allah kawai, da Buhari yasa Sojojinsa s**a zuba masa fetur, s**a ƙonashi da wuta, yana ci wuta suna harbinsa suna dariyar izgili, Bisa Adalcin Allah wallahi Buhari bazai shiga Aljanna ba sai anyi hisabi.

12/07/2025

*KAYI CAJIN IMANIN KA*
-
"A koda yaushe imanin ɗan adam yana buƙatar caji, domin lallai haƙiƙa imani yana hawa kuma yana sauka, yana sauka dalilin Saɓon Allah, kana yana ƙaruwa da aiyukan ɗa'a ga Allah"
-
"Hanya mafi sauƙin haɓakar imaninka shine ka kiyaye farillan da Allah ya wajabta maka su, sai kuma aiyukan kyautatawa"
-
🌹AS-SUBHI.
🌹AZ-ZUHRI.
🌹AL-ASRI.
🌹AL-MAGRIB.
🌹AL-ISHA'I.
-
"Waɗannan wajibai ne da suke saurin haɓaka imanin bawa"
-
"Kayi cajin imaninka da salloli kullum akan lokutansu, farillai da nafilfili, fiyeda yadda kake caza wayarka a lokacin da ta rasa caji, domin lallai haƙiƙa imaninka yafi buƙatuwar caji fiyeda yadda wayarka take da buƙatarsa, domin lallai kai idan ka caza imaninka, to haƙiƙa zai amfaneka anan duniya da kuma kiyama

17/04/2025

😭😭😭😭😭😭😭😭😭✊️✊️

Naja'atu Mohammed da tsohon ministan Buhari sun nuna ɓacin ransu kan k**a tsohon shugaban NHIS, Farfesa Usman Yusuf - Ka...
13/02/2025

Naja'atu Mohammed da tsohon ministan Buhari sun nuna ɓacin ransu kan k**a tsohon shugaban NHIS, Farfesa Usman Yusuf - Karanta a sashen sharhi.

Hoto: Barrister Solomon Dalung/Facebook

29/01/2025
29/01/2025

👀👀

28/01/2025

My new page please follow me

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mahmud Shu'aibu Sa'eed posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share