Fatawoyin Rahma

Fatawoyin Rahma Shiri ne da ke amsa tambayoyin da s**a shafi addini da rayuwa, wadanda ku masu sauraro kuke aikowa

02/07/2025

A daidai wannan lokaci muna tattara tambayoyinku kan al’amuran da s**a shafi addini da rayuwa, za ku iya aiko mana da naku tambayoyin, domin samun amsarsu ta cikin shirin Fatawoyin Rahma na mako mai zuwa.

30/06/2025

Muna jiran sakonnin tambayoyinku ta cikin shirin Fatawoyin Rahma a kodayaushe.

06/06/2025

Barka da Sallah daga shirinku na Fatawoyin Rahma . Allah ya maimaita mana.

01/06/2025

Ku kamo Rahma Radio 97.3FM a daidai wannan lokacin domin sauraren shirin Fatawoyin Rahma .

Za ku iya aiko da sakonnin tambayoyinku ta nan, kan al'amuran da s**a shafi addini da rayuwa.

Sai mun ji ku

17/05/2025

Za ku iya aiko mana da sakonnin tambayoyinku a daidai wannan lokaci ta cikin shirin Fatawoyin Rahma .

08/05/2025

Cikin yardar Allah a wannan makon za mu dawo shirin Fatawoyin Rahma tare da Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo shirin da yake zuwar muku a tashar Rahma Radio 97.3FM da Rahma TV a ranakun Asabar da Lahadi na ƙarshen mako ƙarfe 8 na safe zuwa 9 na safe.

Ku kasance da Anas Idris Hassan domin jin amsoshin tambayoyin da kuka aiko ta cikin shirin.

WhatsApp: 07036041455

29/12/2024

Shirin Fatawoyin Rahma a daidai wannan lokaci a tashar Rahma Radio 97.3FM Kano
📻 📻 📻

25/12/2024

.................✍️

11/12/2024

Muna ci gaba da ɗaukar saƙonnin tambayoyinku ta wannan shafi

07/12/2024

Muna jiran sakonnin tambayoyinku kan al'amuran da s**a shafi addini da kuma rayuwar yau da kullum, waɗanda s**a shige muku duhu, kuke neman mafita

Ku ajiye sakonninku a comment section
👇👇👇

19/11/2024

Muna jiran sakonnin tambayoyinku a yanzu-yanzu

Address

Plot 125/127 Rahma Radio Road, Trade Fair Ground
Kano
700101

Opening Hours

Saturday 08:00 - 10:00
Sunday 08:00 - 10:00

Telephone

+2347036041455

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fatawoyin Rahma posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category