15/08/2026
Innahlillahi wa innah lillahi raji un Allah yayiwa MLM Muhammad Abdullahi ideas rasuwa a Daren Jiya.
Za ayi jana izar sa a gidansa dake Dorayi layin tsamiya farin masallaci da Karfe Tara da rabi na safiyar Yau asabar 9:30.Allah kajikan mlm Allah ka jaddada rahma a gareshi Ya rabb.