LIVE IN KANO

LIVE IN KANO Kano | News | Updates | Northern Nigeria | Arewa First | Blogging | Entertainment | Discussion

shun cultism,stop malpractice, dress decent

the best sch which s[peak out from the rest

Gwamnatin Kano ta sauyawa makarantar mata ta Mai Kwatashi matsuguni zuwa Kaura Goje Ma'aikatar Ilimi ta Jihar Kano ta ɗa...
28/10/2025

Gwamnatin Kano ta sauyawa makarantar mata ta Mai Kwatashi matsuguni zuwa Kaura Goje

Ma'aikatar Ilimi ta Jihar Kano ta ɗauke Karantar Sakandare ta Mata ta Mai Kwatashi daga titin France Road, Sabongari zuwa unguwar Kaura Goje a karamar hukumar Nassarawa.

Freedom Radio ta rawaito cewa Gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf ne ya bada umarnin sakewa makarantar matsuguni biyo bayan koken ƴan unguwar Kaura Goje da kewayenta akan zargin yadda ake wa ɗaliban makarantar kwace da sauran su.

Tuni dai kungiyar cigaban unguwannin Kaura Goje, Gwagwarwa, Gawuna, Riga, da Gamar Fulani ta mika sakon godiya ga Gwamna Yusuf bisa cika alƙawarin sauyawa makarantar.

Mazauna unguwannin sun nuna farin ciki yadda aka kai makarantar kusa da su, musamman ma ganin cewa ta mata ce, inda su ka nuna cewa hakan zai kara habaka ilimin mata a yankin nasu.

~ Daily Nigerian

28/10/2025
You are all invited
27/10/2025

You are all invited

"Me yake faruwa ne??Nan gadar dangi ce, dake Kano, kuma na dauki hoton ne da karfe 7:15 na safiyar yau Asabar,  bayan ta...
26/10/2025

"Me yake faruwa ne??

Nan gadar dangi ce, dake Kano, kuma na dauki hoton ne da karfe 7:15 na safiyar yau Asabar, bayan ta shi daga wajen aiki.

Wanann hotunan na kasa, idan kuka duba zaku ga, kayan mata aka shanya a jikin karafan dake karkashin gadar, bayan an wanke su, a gefe guda kuma, daga ɗayan bangaren wasu mata ne da yaransu suke zaune bayan sun ta shi daga bacci tunda a nan suke kwana🤔 kuma ga alama kayan wankin ma nasu ne.

A zahiri na gaskiya, ya k**ata hukumomi suyi maganin 'yan k**a wuri zauna a karkashin gadojin Kano, saboda abun akwai ban takaici, da kara rusa martabar Kano ga baki masu shigowa.

Ni dai da zan wuce wallahi sai da tsigar jikina ta ta shi, ya salam, shin wai matan nan da yaran su da kullum suke karuwa a wurare daban daban na birnin Kano, daga ina suke? Ina mazajensu? Kullum fa haihuwa suke yi? wasu da danyen goyon zaka gansu, shin aikin Hisba na kwashe irin wannan matan baya haifar da wata nasara ne? Akwai wani tanadi da gwamnati ke yi na killace irin wannan mutanen?

Banda rusa martabar Kano, akwai barazana ta rashin tsaro da yaduwar cututtuka, sanann zama a irin wannan wuraren shi kansa hadari ne, da sauransu.

Copy from Bello sagir imam

26/10/2025

El-Clasico!

A yau za a ɓarje gumi a wasan hamayya tsakanin Real Madrid da Barcelona, karawa ta farko tsakaninsu a wannan kakar a Santiago Bernabéu.

Real Madrid ce ke kan gaba a teburin gasar La Liga, yayin da Barca ke biye mata a baya.

Wa kuke ganin zai yi nasara?

27/09/2025

I gained 6,459 followers, created 283 posts and received 1,762 reactions in the past 90 days! Thank you all for your continued support. I could not have done it without you. 🙏🤗🎉

19/09/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sani Hashim Ibrahim Faruruwa, Salisu Magaji

Address

Kano

Telephone

+2348103063646

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when LIVE IN KANO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share