STM News

STM News 🌍 Abinda Yashafi Harkar Lafiya Kawai
🎥S.T.M News

Mun kai wa Isra'ila hari da makami mai linzami na Khyber - Iran  Ank Global News 24
02/03/2026

Mun kai wa Isra'ila hari da makami mai linzami na Khyber - Iran


Ank Global News 24

Ba tare da ƙaƙƙautawa ba rundunar Allah masu son Allah za mu ci gaba da kakkabar da makiya masu girman kai da ɗagawa har...
02/03/2026

Ba tare da ƙaƙƙautawa ba rundunar Allah masu son Allah za mu ci gaba da kakkabar da makiya masu girman kai da ɗagawa har sai mun tabbatar musu cewa Babu wani mai ƙarfi sai Allah ~ Arafi, Sabon shugaban Musulmi a Iran.

Ank Global News 24

Hukumomin Iran sun sanar da naɗin, Ayatollah Alireza Arafi matsayin jagoran addinin ƙasar na riƙo, kafin a zaɓi sabo.   ...
01/03/2026

Hukumomin Iran sun sanar da naɗin, Ayatollah Alireza Arafi matsayin jagoran addinin ƙasar na riƙo, kafin a zaɓi sabo.


Ank Global News 24 BBC Hausa

01/03/2026

Amk global news 24📰
Ank Global News 24

Wane Mataki Yakamata Iraniyawa Sudauka Akan Kisan Ayatollah   Ank Global News 24
01/03/2026

Wane Mataki Yakamata Iraniyawa Sudauka Akan Kisan Ayatollah

Ank Global News 24

SABO: Shugaba Trump ya gargadi Iran cewa Amurka za ta kai musu hari da karfi da ba a taba gani ba idan s**a aiwatar da b...
01/03/2026

SABO: Shugaba Trump ya gargadi Iran cewa Amurka za ta kai musu hari da karfi da ba a taba gani ba idan s**a aiwatar da barazanar ramuwar gayya.

Gargaɗin Trump ya zo ne bayan da IRGC ta ce za ta ƙaddamar da "aikin kai hari mafi tsanani," wanda zai fara a cikin "lokaci."


Ank Global News 24

Gidan talabijin mallakin kasar Iran ya tabbatar da mutuwar jagoran addinin Iran Ayatollah Ali Khamenei. Ank Global News ...
01/03/2026

Gidan talabijin mallakin kasar Iran ya tabbatar da mutuwar jagoran addinin Iran Ayatollah Ali Khamenei.


Ank Global News 24

Ƙasar Iran ta naɗa sabon shugaban Addini Mojtaba Khamenei ya kuma ce lallai Amerika da ƙawayenta zasu ɗanɗana kuɗarsu.Mo...
01/03/2026

Ƙasar Iran ta naɗa sabon shugaban Addini Mojtaba Khamenei ya kuma ce lallai Amerika da ƙawayenta zasu ɗanɗana kuɗarsu.

Mojtaba Khameini yace" shirin ƙasar Iran na cimma samar da Nuclear da kuma kakkaɓe matsayin Ízřa'íla a gabas ta tsakiya yana nan daram" Dan haka Zaki ya tafi ya bar zafafan Zakuna dubu masu shirin ko ta kwana ga mamayar maƙiya.

Cikakken rahoto na nan tafe
Ank Global News 24

A wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta, Shugaban Amurka Donald Trump ya yi iƙirarin cewa Amurka tare da Is...
01/03/2026

A wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta, Shugaban Amurka Donald Trump ya yi iƙirarin cewa Amurka tare da Isra’ila sun yi amfani da ingantacciyar fasahar bibiya wajen hallaka jagoran addinin Iran Ayatollah Ali Khamenei a hare-haren da s**a ƙaddamar a ranar Asabar.



Ank Global News 24

01/03/2026

Amk Global News 24

Ank Global News 24

Address

Kano
700121

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when STM News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category