
28/08/2025
Apc One family
Alhamdullah
Masha Allah
Mai girma tsohon Dan takarar chairman Na karamar hukumar rano Hon Nura Salisu Imam shugaban kungiyar JY Sabon Shafi RANO KIBIYA DA BUNKURE yaqaddamar Da Bude sabuwar Banna Mai taken APC One family
Hakan yabiyo Bayan kokarin Samar Da hadin kai ga y'ay'an jam iyyar APC tundaga jagororin jam iyyar zuwa Nakasa dasu, wannan yunkuri Zai Samar Da abubuwa Kamar haka
1-Zai Samar Da hadin kai GA jagororin mu Na Jam iyyar APC Na RANO KIBIYA DA BUNKURE
2-Hadin Kan Yan Jam iyyar APC
3- Zai Samar Da zaman lpy GA Al,ummar RANO KIBIYA DA BUNKURE
4- Zai Samar Da nasara ga jam, iyyar APC 2027
Sannan zaa Kori siyasar Kiki juna Da Samar Da makoma Mai kyau GA Al,ummar RANO KIBIYA DA BUNKURE
Muna qara Kira GA jagororin mu dasu Zama tsintsiya madauri Daya
Munada MANYAN jagorori kamar haka
HON DR Yusuf Jibril JY tsohon commissioner gona Na jahar Kano
RT HON KABIR ALHASSAN RURUM Dan majalissa Mai wakiltar RANO KIBIYA DA BUNKURE
Dr Dr Mariya Mahmud bunkure karamar ministar ta abbar birnin tarayya
Muna fatan Allah ya isar Da wannan manufa ta alkhairi domin ciyar da wannan yanki namu baki Daya
Signed
Nazifi Garba Nakara Rurum public relations officer