True Talk Hausa

True Talk Hausa Barka da zuwa shafin Hausabelt.com Domin samun labarai da dumi-dumin su, Nishadantarwa,Fadakarwa da Domin Ilmantar da Al'umma kasan ce da TrueTalk Hausa.

27/09/2025

Wane gari kuke ganin yakai kyau da tsarin birnin Gombe?

27/09/2025

TIRKASHI!Hukumar aikin hajji ta Nijeriya,   ta aiyana naira miliyan 8.2 a matsayin kudin kujerar hajjin 2026.
26/09/2025

TIRKASHI!

Hukumar aikin hajji ta Nijeriya, ta aiyana naira miliyan 8.2 a matsayin kudin kujerar hajjin 2026.

26/09/2025

Kada ka cutar da wani don gyara wani.
Tsaya akan adalci da tausayi shine adalci, domin ba a gina alheri da cutarwa.

A rana irin ta yau, 23 ga Satumba, 1987, gwamnatin mukin soji ta Ibrahim Babangida ta kirkiro jihohin Akwa Ibom da Katsi...
23/09/2025

A rana irin ta yau, 23 ga Satumba, 1987, gwamnatin mukin soji ta Ibrahim Babangida ta kirkiro jihohin Akwa Ibom da Katsina a Najeriya, wanda ya kara adadin jihohin kasar zuwa 21 a wancen lokaci.

A ganin ku wace jihar cikin jihohin biyu tafi samin cigaba a fannonin ; ilimi, lafiya da ayyukan raya kasa?

SHIN KUN TUNA DA WANNAN BAWAN ALLAH? Manjo Janar Idris Alkali(rtd.), wanda aka bayyana ya ɓace a watan Satumba na 2018 k...
23/09/2025

SHIN KUN TUNA DA WANNAN BAWAN ALLAH?

Manjo Janar Idris Alkali(rtd.), wanda aka bayyana ya ɓace a watan Satumba na 2018 kuma daga baya aka gano gawar sa a watan Oktoba na 2018, an l gano gawar sa a cikin wata rijiya a jihar Filato. Hakan ya jawo hankalin yan ƙasa sosai. Muna addu’ar Allah ya gafarta masa ya yafe masa .

23/09/2025

Duniya juyi take yi, kofin da ka shayar da wani a yau, gobe za ta juyo maka kai ma ka sha daga shi ɗaci ne ko zaƙi.

31/03/2024
MAI POS AMANAR JAGABA 2023Hon Abdulmumin Tijjani Mai POS Ɗan Takarar Majalisar Tarayya Dawakin Kudu da Warawa a Jam'iyar...
03/09/2022

MAI POS AMANAR JAGABA 2023

Hon Abdulmumin Tijjani Mai POS Ɗan Takarar Majalisar Tarayya Dawakin Kudu da Warawa a Jam'iyar NNPP

Ya Ɗauki Nauyin Gudanar da Aikin Gina Makarantar Islamiyya (Temporary) Acikin Garin Marke Dake Mazabar Tanagar Karamar Hukumar warawa

Al'ummar Wannan Gari na Marke Mazabar Tanagar Suna Godiya Allan Yasaka da Alkairi Ameeen.

Mai POS Alkhairi ne

Dawakin Kudu da Warawa

Sign Comrd Alhassan Badamasi Dawaki

Address

Kano
700

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when True Talk Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to True Talk Hausa:

Share