20/04/2026
Abinda muka dade muna fata Allah ya amshi Addu an mu dan uwa kuma yaya agaremu tsawon lokaci muna ganin alkhairin shi awajan al ummar dala tundaga mazabar mu ta dan asibiti har zuwa dala gaba daya.
Nesa tazo kusa insha Allah