Kannywood A YAU

Kannywood A YAU MOHAMMED SANI ALIYU Ku kasance dani a cikin shirin kannywood a yau

Kannywood a yau shirine ne da zai dinga zuwa muku a duk ranar Asabar da misalin karfe 10:00 zuwa 10:30 Na dare mai maicinsa kuma ranar Lahadi karfe 8:00 zuwa 8:30 na dare a tashar VISION FM 92.7 dake birnin Gombe

AUREN AISHA HUMAIRA DA RARARA Yau Juma'a 25-04-2025KU MUSU FATAN ALKHAIRI....🀲🀲🀲Allah ya Basu zaman lafiya alfarman sayy...
25/04/2025

AUREN AISHA HUMAIRA DA RARARA Yau Juma'a 25-04-2025

KU MUSU FATAN ALKHAIRI....🀲🀲🀲
Allah ya Basu zaman lafiya alfarman sayyidina rasulillah.

02/04/2025

OUT NOW MIZANI official Video Yanzu haka Tana Kan YouTube channels πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

1* ZAINAB MUS'AB CHANNEL
2* ALI SANI CHANNEL
3* AHMAD M SADIQ

Please show me love Subscribe, like, comment and Share. thanks you πŸ™πŸ™πŸ™

Muna alfahari da kwaunar Ku agaremu.

Cc.......

01/04/2025

M I Z A N I (Official video song) Zamu saketa Insha Allah Ranar 02-04-2025 (Gobe) da misalin karfe 8pm (Na dare) a YouTube channels dinmu πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

*ZAINAB MUS'AB CHANNEL
*ALI SANI CHANNEL
*AHMAD M SADIQ

Kada kumanta kuyi mana SUBSCRIBE LIKE SHARE and COMMENT Wanda da zarar mun dora video zaku gani a lokacin

Lyrics



Ft.



D.o.p


Editor


Producer


Director






Allah ya fitar damu kunyar Yan kallon. Alfarman sayyidina rasulillah πŸ™

Innanillahi wa'inna'ilaihirraju'un Allah yayiwa fitaccen jaruminnan Mai fitowa a uba a finafinan hausa Baba Karkuzu rasu...
25/03/2025

Innanillahi wa'inna'ilaihirraju'un Allah yayiwa fitaccen jaruminnan Mai fitowa a uba a finafinan hausa Baba Karkuzu rasuwa

Allah ya jikanshi da rahama alfarman sayyidina rasulillah πŸ™πŸ˜­πŸ™

22/03/2025

ALHAMDULILLAH MASHA ALLAH Another one from indomie Nigeria. thanks you for Giving me this opportunity on this huge project and putting your trust on me πŸ™β€οΈ

πŸŽ₯🎬

29/01/2025
Please Share likes and comment πŸ™
23/01/2025

Please Share likes and comment πŸ™

Shirin bayan fage na kannywood a yau

  picture from the set
20/01/2025

picture from the set

Address

Zoo Road Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kannywood A YAU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kannywood A YAU:

Share