Askaa

Askaa welcome to our world — 𝗔𝘀𝗸𝗮𝗮 is a team of content creators
(1)

27/09/2026

Shigowar mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado-Bayero gida bayan takowa da yayi tun daga gidan Mandawari zuwa gidan sarki na Nasarawa. ✊🏻

27/09/2026

Abba K. Yusuf ya hana sarkin Kano Aminu yin Fatahu Yakasai 2.0, sai ga shi yayi Fatahu Kano. To a kiyayi sarki wallahi. 👊🏻

27/09/2026

Boom 💥 💥: Sarkin Dawaki Babba, Alhaji Aminu Babba Ɗan'agundi, ya aikewa gwamnan Kano da zazzafqn saƙo kan haba hawa da ta yi.

27/09/2026

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!
💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥

Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado-Bayero CFR, CNOL, JP ya sanar da cewa zai hau Doki daga gidan sa na Mandawari zuwa Yakasai da ƙarfe 3.30pm. Don haka masoya a fito yanzu-yanzu cikin natsuwa. Allah ya taimaki sarki.

27/09/2026

FITAR YAMMA 3:45PM
Mandawari — Masallacin Juma'a — Shahuci — Ɗan Dawaki Police Station — Yakasai.
Allah ya taimaki sarki yasa a sauka lafiya. ✊🏻

27/09/2026

Lafiya ƙalau mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado-Bayero ya fito daga gidan Nasarawa, ya bi yo ta state Road — IBB Way — Wambai — Zage — Yola Road, daga nan sarki ya zagayo ya sauka a gidan sa dake Mandawari, yanzu haka sarki yana gidan sa na Mandawari. A wanan Rangadi ko ƙwaro ba'a taka ba, don haka babu ruwan mu da sanarwar wani bag!dajen ƙauye mai rawar kan ts!ya. Umurnin sarki kawai mu ke jira mu fito.! Masoya sarki a zauna cikin shirin fita saukar ɗalibai mahaddata Al-qur'ani a unguwar Yakasai.

27/09/2026

Fatahu Yakasai 2.0: Allah mun gode ma ka, ka kunyata maƙ!ya sarkin Kano Alhaji Aminu Ado-Bayero

27/09/2026

mai garin Kano ya fito. Ina mayun su ke

“Gaskiya tarb!yya ta lalac£ a Arewa. Wai Kwankwaso ne yake aikawa Wazirin Adamawa saƙo.” — Mustapha Suleiman AbdallahBab...
27/09/2026

“Gaskiya tarb!yya ta lalac£ a Arewa. Wai Kwankwaso ne yake aikawa Wazirin Adamawa saƙo.” — Mustapha Suleiman Abdallah

Babban na hannun damar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC a zaɓen 2027, Mustapha Suleiman Abdallah, ya aike da saƙon martàni ga ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a jam'iyyar NDC, Rabi'u Kwankwaso.

Mustapha Suleiman, ya aike da wannan saƙo ne a shafin sa na facebook, bayan ɓullar wani faifan bidiyo da aka nuno Rabi'u Kwankwaso yana aikewa da saƙo zuwa ga Atiku Abubakar.

Rabi'u Kwankwaso dai ya aikewa Atiku Abubakar da saƙo ne cewa ya haƙura da takarar da yake yi a 2027, ya koma ya riƙe sarautar sa ta Wazirin Adamawa, idan sun yi nasara shi da Peter a zaɓen 2027 za su kula da shi Atiku.

Da yake maida martàni ga saƙon Rabi'u Kwankwaso, Mustapha Suleiman Abdallah, ya ce ‘Gaskiya tarb!yya ta lalac£ a Arewa. Wai Kwankwaso ne yake aikawa Wazirin Adamawa da saƙo.’

26/09/2026

Har wannan lokacin ido na biyu, ban yi bacci ba. Ina jira na ga ko gidajen Radiyon Premier da Express Radio dake jihar Kano za su wallafa labarin janye hawa da tsohon sarkin Kano Sanusi Aminu Dawaki yayi. Wato jama'a! Tuni aikin jarida ya lalac£, siyasa, neman kuɗi da son zuc!ya sun shiga ciki sun dąmalmala aikin.

Address

Zoo Road
Kano
700224

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Askaa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category

l="false"> Add listing
  • Login
  • Subscribe

    We will notify you when anything happens in Kano.