17/02/2025
*A shawarce! Azumi ne yake zuwa ka samu wani abin yi na aikin lada wanda duk wayewar gari cikin Ramadan zaka farantawa Al'ummar Musulmai, ta hanyar yin sadaka ko da kuwa ruwan naira Ashirin ne kullum idan za a yi buda-baki ka bayar sadaka.*
-
*Ɗan'uwa ka san me? Wallahi sanadin wannan Allah zai duba buƙatarka da damuwarka ya magance maka su, ya kuma gafarta maka zunubanka, ya sanya ka jerin bayin da zai ƴanta a wannan wata na ramadana, a shawarce lallai kar kayi sake babu mamaki wannan ita ce damarka ta karshe a rayuwa.*
Ashiru abdu utai