ND Hausa

ND Hausa jarida ce wacce aka Samar don wayar dakan al'umma da bibiyar matsalolinsu Dan Samar Musu da mafita

Gwamnan kano  injiniya Abba Kabir Yusif  ya nemi duk Kwamishinan da ya san ba zai iya ba,  ya ajiye aikinsa Nan take Shi...
06/08/2025

Gwamnan kano injiniya Abba Kabir Yusif ya nemi duk Kwamishinan da ya san ba zai iya ba, ya ajiye aikinsa Nan take

Shin ko maye ya sanya gwamnan wanna kalamai ?

"Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma jigo a jam'iyyar adawa ta PDP, Alhaji Sule Lamido ya ce ƴan daɗi-mulki ne su ka cika j...
06/08/2025

"Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma jigo a jam'iyyar adawa ta PDP, Alhaji Sule Lamido ya ce ƴan daɗi-mulki ne su ka cika jam'iyyar haɗaka ta ADC.

Lamido ya faɗi haka ne a wani shiri a tashar Arise TV, inda ya ce shi har yanzu ɗan PDP ne domin ba zai iya shiga wata ƙaramar jam'iyya ba.

Lamido ya shawarci masu neman takarar shugabancin kasa a ADC da su haɗiye ƙwalamar su a yanzu tare da yin nazarin yadda jam'iyyar tasu za ta lashe zaɓen 2027.

06/08/2025

' neman afuwar Al-ummar Jihar Kano da Maigirma Gwamna: ~Jawabin tsohon Kwamishinan Sufuri na Jihar Kano Kenan Hon. Ibrahim Ali Namadi, Wanda aka zargeshi da belin Dillalin Kwayoyi, Cece kuce ta sanya yasauka daga Kujerarsa

Ajiye aiki ya biyo bayan  kammala rahoton kwamitin da gwamnna kano ya kafa kan zargin karbar bellin Dan wawu da kwamisha...
06/08/2025

Ajiye aiki ya biyo bayan kammala rahoton kwamitin da gwamnna kano ya kafa kan zargin karbar bellin Dan wawu da kwamishanna yayi

Duk da haka, kwamitin da gwamnatin Kanon ta kafa ya ce ya gano kwamishinan bai yi taka-tsan-tsan kafin ɗaukar matakin neman karbar belin Danwawun ba. Kwamitin ya ce bai sami wata shaida ta alaka ta baya tsakanin kwamishina Namadi Dala da wanda ake zargi ba, kuma babu wata hujjar da ta nuna an ba shi wani cin hanci kafin tsayawa Danwawu.

05/08/2025

Ga Wani sako na mussaman daga Tsofafin Yan Takarar Jam'iyyar ADC na Shekarar 2023

Dan Majalisar Tarayya Engr. Koki Sagir Ya Sake Gwangwaje Matasa Guda 2 Yan Gwagwarmaya Yan Mazabar Tudun Wuzurci Da Saba...
05/08/2025

Dan Majalisar Tarayya Engr. Koki Sagir Ya Sake Gwangwaje Matasa Guda 2 Yan Gwagwarmaya Yan Mazabar Tudun Wuzurci Da Sababbin Baburan Hawa.

Shugaban Karamar Hukumar Birni Hon Saleem Hasheem Shine Ya Jagoranci Raba Wannan Machine Ga Wadannan Matasa Mutum Biyu Wanda S**a Rabauta.

Taro ya samin halartar Manyan jagororin Jam'iyyar NNPP da kansilolin da shugabanin Jam'iyya

Yau kwanaki 13 kenan Ana. Bin mazabun ana Rana babura ga Yan gwagwarma a Wani kokari da Dan Majalisar yake yi na tallafawa Yan Jam'iyyar da magoya baya

'Hajiya Saadatu Salisu Soja lakabin ( Mai jama'a )Zababbiyar Shugabar Karamar Hukumar Tudunwada  shugabar Kungiyar shuga...
05/08/2025

'Hajiya Saadatu Salisu Soja lakabin ( Mai jama'a )
Zababbiyar Shugabar Karamar Hukumar Tudunwada shugabar Kungiyar shugabanin Kananan Hukumomin Jihar kano (ALGON)

Hajiya Saadatu Salisu Soja Maijamaa
Zababbiyar Shugabar Karamar Hukumar Tudunwada, ALGON Chairperson Kano
Tayi alkawari. Daukar Nauyin karatun Rabiu halliru Matashinan Mai sana'ar ya kan farce dauke da Rikar likitoci da kayan aiki liktancho ma zaman

Hajiya sa'adatu soja ta umarceshi ya Nemo makarantar da yake bukata zata Daukin Nauyin karatunsa har ya kammala inda ta yaba da hankalinsa da kokarinsa na Neman na kansa

05/08/2025

Tsohon shugaban Jam'iyya APC na kasa Dr Abdullahi ganduje da hon kabiru rurum da sha'aban Sharada kenen a kasar London suke kallon Taron masu ruwa da tsaki a Jam'iyyar APC a kano

05/08/2025

"Ba sani ba sabo wajen Aiwatar da bin Dokokin hanya a Kano."

A cewae Mataimakin Shugaban Hukumar KAROTA DMD Auwal Shu'aibu Aranposu

05/08/2025

Nemi ingantacen maganin sauro na simpa tide domin samun barci Mai cike da nishadi .

Address

Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ND Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share