Gida-Gida Reporters

Gida-Gida Reporters Political Organization
(3)

20/05/2026

SANARWA TA MUSAMMAN.

Amadadin Shugaban Kwamitin yada Labarai na babban taron tabbatar da Mai Girma Gwamnan jihar Kano H.E Abba Kabir Yusuf, Karkashin jagorancin Hon Musa Iliyasu Kwankwaso tareda Membobinsa.

Suna Gayyatar kafatannin Al,umar jihar Kano zuwa Babban taron tabbatar da Mai Girma Zababben Gwamnan jihar Kano a matsayin Wanda zai sake tsayawa jam’iyyar Apc ta karar kujerar Gwamna a zaben Shekara ta2027.

Wanda zai gudana a Gobe Alhamis karfe 11 na safe.
Gurin taro Babban filin wasa na Sani Abacha dake Unguwar kofar Mata.

Allah yabada ikon Halarta Ameen.

SANARWA DAGA SHUGABAN KWAMITI HON MUSA ILIYASU KWANKWASO.

Ƙungiyar Gida gida reporters reshen karamar hukumar Dala ƙarƙashin jagorancin Cmrd Murtala Abdullahi B/Ruwa amadadin sta...
20/05/2026

Ƙungiyar Gida gida reporters reshen karamar hukumar Dala ƙarƙashin jagorancin Cmrd Murtala Abdullahi B/Ruwa amadadin state PRO Usman Ibrahim da Chairman Kano state Amir kima darmanawa

Kungiyar tana jaddada goyon bayan ta ga dukkanin ƴan takarar da aka tsayar a jam'iyyar APC tun daga sama har kasa

Kuma tuni mun himmatu wajan fara tallata ƴan takararmu daga kan dan majalisar dokokin jihar Kano Hon Lawan Hussaini da ɗan majalisar tarayya Hon Aliyu Sani Madaki da sanata Malam Ibrahim Shekarau sai uwa uba gwamna Abba Kabir Yusuf da zamu tabbatar ya maimaita kujerarsa in Allah ya amince

Kungiyar ta reporters tana kuma jan hankalin dukkanin mambobinta dasu kasance cikin shiri ayyuka domin samun nasarar jam'iyyar APC tun Kan gwamna zuwa ƙasa.

Sanarwa daga sakataren ƙungiyar Gida gida reporters reshen karamar hukumar Dala.

A wannan Rana ta Laraba ta bawa ranar samu Kuma Dama ana cewa  juma'ar da zatayi kyau tinda daga Laraba Ake ganewa An ga...
20/05/2026

A wannan Rana ta Laraba ta bawa ranar samu

Kuma Dama ana cewa juma'ar da zatayi kyau tinda daga Laraba Ake ganewa

An gabatar da Taron tabbatar da Hon Kabiru Getso Haruna a matsayin Dan takarar majalisar jaha da zai wa jam'iyar Apc takara

Wanda aka tabbatar a yau kamar yadda doka ta tanadar

Anyi taro lafiya angama cikin nasara
Allah ya tabbatar mana da Dukkan Alkhairinsa ya bamu nasara Ameeen

Hon Ibrahim Ayuba Gwarzo sakataran yada labaran jam'iyar Apc na karamar hukumar Gwarzo.

An tabbar da Hon Kabiru Dahiru Sule ADS a Matsayin Wanda zai yiwa Jam’iyyar APC takarar Majalisar Dokokin Jihar Kano bis...
20/05/2026

An tabbar da Hon Kabiru Dahiru Sule ADS a Matsayin Wanda zai yiwa Jam’iyyar APC takarar Majalisar Dokokin Jihar Kano bisa amincewar Jagorori da Yantakarkari. Muna addu’a Allah ya bamu Nasara👏

20/05/2026

Babu wata Jam’iyya a Jihar Kano da zata zamar wa Maigirma Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf Barazana a zaben 2027~inji Hon. Ibrahim Namadi Dala.

Mataimakin shugaban majalisar dattijan Nigeria, Sanata Barau I. Jibrin, ya ziyarci tsohon mataimakin gwamnan Kano, Abdul...
20/05/2026

Mataimakin shugaban majalisar dattijan Nigeria, Sanata Barau I. Jibrin, ya ziyarci tsohon mataimakin gwamnan Kano, Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo, domin tattauna yadda Jam'iyyar APC zata samu nasara a zaɓen 2027 mai zuwa.

Our Workaholic Governor 🙌
20/05/2026

Our Workaholic Governor 🙌

*2027: Gov. Yusuf Approached Tinubu Over Defection Plan With Kwankwaso’s Consent – Sanusi Bature*The Director General, M...
20/05/2026

*2027: Gov. Yusuf Approached Tinubu Over Defection Plan With Kwankwaso’s Consent – Sanusi Bature*

The Director General, Media and Publicity, Government House Kano, Sunusi Bature Dawakin Tofa, has said that Governor Abba Kabir Yusuf had approached President Bola Ahmed Tinubu over political defection into the All Progressives Congress (APC) with Kwankwaso's consent.

He further alleged that the move had the full consent and backing of former Governor Rabiu Musa Kwankwaso and former Deputy Governor, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo.

He made the statement while speaking during an appearance on the Arise TV Morning Show, where he addressed growing political narratives in Kano.

According to him, the alleged political discussions form part of wider behind-the-scenes engagements being circulated ahead of the 2027 general elections, where Governor Yusuf decided to honour the invitation of President Tinubu to join the APC as a mitigation for the current political miscalculation that led Kwankwaso into joining a pro-Biafra team.

*Kwankwaso Allegedly Working for Tinubu’s Re-election in Disguise*

Mr Dawakin Tofa also alleged that former Kano State Governor, Rabiu Musa Kwankwaso, is indirectly or strategically working towards President Bola Ahmed Tinubu’s re-election bid in 2027.

He suggested that certain political alignments and interactions within Nigeria’s evolving political landscape could indicate subtle cooperation between opposing blocs, though he emphasized that this was part of prevailing political discussions rather than confirmed fact.

He noted that political activities ahead of 2027 are already generating competing narratives across the country.

*Peter Obi Will Not Be Accepted in Kano*

Mr Dawakin Tofa stated that former presidential candidate, Peter Obi, may face political limitations in Kano State due to what he described as the conservative nature of the state’s political environment.

He argued that political acceptance in Kano is often shaped by long-standing ideological and regional considerations, which he claimed may influence voter perception ahead of the 2027 elections.

He added that such discussions reflect ongoing political analysis within the country’s pre-election space.

*Alleged Political Movements Between Abeokuta and Ibadan*

The Kano State Government spokesperson also alleged that some individuals perceived as opposing a Yoruba presidency are engaging in political consultations and strategic movements between major South-West cities such as Abeokuta and Ibadan, presenting Sen. Kwankwaso as a confused politician who abandoned his ideology to serve self-interest.

He suggested that such engagements are part of broader national political maneuvering ahead of 2027 that will eventually favour President Bola Ahmed Tinubu because, according to him, Kwankwaso has successfully thrown the opposition into disarray.

*Disputed Claim of 5 Million Crowd at Kwankwaso Residence*

Sunusi Bature Dawakin Tofa questioned claims that about 5 million supporters attended a political gathering at the residence of former Governor Rabiu Musa Kwankwaso, describing the figures as exaggerated and unrealistic.

He argued that the claimed turnout does not align with practical crowd capacity assessments, noting that even major public venues in Kano, such as the Sani Abacha Stadium, have a capacity of about 16,000 people.

According to him, such figures often emerge from political narratives intended to project strength and popularity during election cycles, but in reality, Kwankwaso's residence cannot accommodate more than 2,000 people.

*Claim That Biafra Advocacy Cannot Be Accepted in Kano Politics*

Sunusi Bature Dawakin Tofa further stated that Kano State remains a conservative political environment and suggested that individuals associated with Biafra advocacy may face challenges gaining acceptance within the mainstream political structure of the state.

He linked this assertion to broader national political sensitivities and ideological divisions that continue to shape political discourse across regions.

According to Sanusi Bature, Kwankwaso hates Peter Obi, and Peter Obi also hates Kwankwaso. He added that people with divergent political views and contrary ideologies cannot work together to win an election and govern a sophisticated country like Nigeria, as such an arrangement would be counterproductive.

20/05/2026

Abba go again

Ya sake yin abin alkhairi:🥰🥰🥰Maigirma Tsohon Kwamishina kuma Tsohon Ɗan Takarar Majalisar Tarayya a ƙaramar hukumar Dala...
19/05/2026

Ya sake yin abin alkhairi:🥰🥰🥰

Maigirma Tsohon Kwamishina kuma Tsohon Ɗan Takarar Majalisar Tarayya a ƙaramar hukumar Dala, Hon. Ibrahim Namadi Dala, inda ya sake rabon mashina ga hadimansa domin tallafa musu da sauƙaƙa harkokin rayuwa.

Wannan karamci na Hon. Ibrahim Namadi ya nuna irin kulawa da jajircewarsa wajen inganta rayuwar mabiyansa da kuma ƙarfafa musu guiwa wajen ci gaba da hidimtawa al’umma.

Lallai wannan abin a yaba ne, kuma yana daga cikin salon shugabanci nagari, tabbas Maigirma Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf yayi abin daya dace da yayi alkawarin dawo wa da Namadi kujerar Kwamishina

Muna taya duk wayanda s**a rabauta.

Sakataren Zartarwa na Hukumar Kare Hakkin Masu Saye da Sayarwa ta Jihar Kano (Executive Secretary, Consumer Protection C...
19/05/2026

Sakataren Zartarwa na Hukumar Kare Hakkin Masu Saye da Sayarwa ta Jihar Kano (Executive Secretary, Consumer Protection Council) Ibrahim G. Muhammad, PhD, ya kai ziyarar neman hadin kai domin yin aiki kafada da kafada da Kwamandan Hukumar Civil Defence ta Jihar Kano a hedikwatar hukumar da ke Kwankwasiyya City.

Dalilin ziyarar shi ne domin hada hannu tare wajen kare hakkin masu saye da masu sayarwa a fadinAbba Kabir Yusufokarin gwamnatin Maigirma Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf, na tabbatar da gaskiya, adalci da rikon amana ga al’ummar Jihar Kano.

Dr. Ibrahim ya nemi goyon baya da hadin kan babban kwamandan rundunar tsaron wajen gudanar da ayyukan sintiri da samame idan bukatar hakan ta taso, musamman domin dakile masu sayar da kayan da wa’adin amfaninsu ya kare, gurbatattun kayayyaki da kuma marasa inganci a fadin jihar Kano.

A nasa jawabin, Babban Kwamandan ya yaba da kokarin Sakataren Zartarwan tare da tabbatar masa da cikakken hadin kai da goyon baya a duk lokacin da bukatar hakan ta taso domin cigaban al’ummar Jihar Kano.




Address

Zoo Road Kano
Kano

Telephone

+2348174521330

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gida-Gida Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gida-Gida Reporters:

Share