Tashar Kafce Tv

Na rantse da Allah muktar aka tafi a haka sai Abba Kabiru Yusuf yafi Ganduje bakin Jini ko Kadan wannan ba mafita bace g...
03/12/2025

Na rantse da Allah muktar aka tafi a haka sai Abba Kabiru Yusuf yafi Ganduje bakin Jini ko Kadan wannan ba mafita bace game da tsaro.

Mubarak Ismail HabibDaga KYK MEDIA TEAM
03/12/2025

Mubarak Ismail Habib
Daga KYK MEDIA TEAM

Maryam...Tashar Kafce Tv
03/12/2025

Maryam...
Tashar Kafce Tv

Rabiatu......Tashar Kafce Tv
03/12/2025

Rabiatu......
Tashar Kafce Tv

Duba comments section 👇
03/12/2025

Duba comments section 👇

Mai bukatar nashi yayi Mun magana 200 ne Kacal
03/12/2025

Mai bukatar nashi yayi Mun magana 200 ne Kacal

03/12/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aaudu Kalgo, Ayuba Muhammad

02/12/2025

Ka sada zumunci ga Yan uwa da abokan arziki.

Lokacin da kake da lafiya ko da kuwa a lokacin ka kasance baka da komai ina nufin ko Maka Mancin abun da zaka Bayar lokacin sada zumunci

Ba sai ka zamo baka da lafiya ba, irin rashin lafiya da Baza ka warke ba a lokacin ka Dinga Dana sani tare da kwadayin son ziyara.

02/12/2025

Ka sada zumunci lokacin lokacin da kake cikin wadata.

Lokacin da Allah ya h**e ma ka ziyarci Yan uwa da abokan arziki, sanan kuma kayi amfani da damar da kake da Ita, ta wadata ka kyautata Musu, da abunci ne sitirane da dai sauraran su.

Ba sai lokacin da Allah ya karba ba ka Dinga cizon yatsa tare da karyar cewa da jiya yau ne da ka taimaka.

Mai bukatar na sunan sa yayi min magana ta, ko ta what's app 07040906972
02/12/2025

Mai bukatar na sunan sa yayi min magana ta, ko ta what's app 07040906972

SHIN MAI KUKA FAHIMTA DA WANNAN HOTON?
02/12/2025

SHIN MAI KUKA FAHIMTA DA WANNAN HOTON?

Address

Kano Kumotso Local Government
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tashar Kafce Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Tashar Kafce Tv:

Share

Category