Aisha Shehu Sarki

Aisha Shehu Sarki Welcome
(7)

10/01/2026

Who want chop mango 🥭

31/12/2025

Kira da babbar murya:- Alumma karamar hukuma sumaila na cigaba da nuna kokensu kan halin da Babban asibiti sumaila ya koma cikin wani yanayi mara kyau wanda hakan ke janyo asarar rayukan alumma kamo daga masu haihuwa, yara kananu dama tsoffin wanda hakan ya samu asalin ne na rashin ko in kula hakan yasa alumma yankin s**a fara futowa suna nuna kukansu da bukatunsu

Cikin bukatun da muka samu a yanzu ya hada da :-
1) Rashin malaman lafiya
2) rashin wajen kwana mai kyau kamo daga dakuna marasa lafiya har zuwa bandaki na marasa lafiya
3)Rashin kayayyakin aiki a ciki asibitin wato Apparatus da sauransu

Muna kira da hukuma masu ruwa da tsaki da su shiga cikin wannan halin domin ceto alumma daga fargaba rasa rayuka.

20/12/2025

😂😂😂

20/12/2025
🖤🖤
20/12/2025

🖤🖤

❤️❤️
20/12/2025

❤️❤️

Address

Nasarawa GRA
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aisha Shehu Sarki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share