Dalibin Mal Sheikh

Dalibin Mal Sheikh Dalibin Mal Sheikh

ASSALAMU ALAIKUM YAN UWA DAN ALLAH IDAN AKWAI WANDA ZAI IYA GYARA MANA WANNAN ACCOUNT DIN NA ( Zauren daliban malansheik...
27/06/2025

ASSALAMU ALAIKUM

YAN UWA DAN ALLAH IDAN AKWAI WANDA ZAI IYA GYARA MANA WANNAN ACCOUNT DIN NA

( Zauren daliban malansheik )

Dan Allah ya taimaka Domin yana Daya daga cikin Account da ake kawo muku karatuttukan MAL SHEIKH

Dalibin Mal Sheikh
Dalibin Mal Sheik

*SANARWA! SANARWA! SANARWA!*    MASJIDU ABIBAKR SIDDIK SHEKA DANTSINKE TRUST FUNDπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒWannan cibiya Mai Albarka karka...
24/06/2025

*SANARWA! SANARWA! SANARWA!*

MASJIDU ABIBAKR SIDDIK
SHEKA DANTSINKE TRUST FUND

πŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•Œ

Wannan cibiya Mai Albarka karkashin Jagorancin

Sheikh Usman Muhammad Al'amin (Mal sheikh) Hafizahullah

Na sanar da Yan'uwa Dawowa karatuttukan da Malam Yake gabatarwa, Wanda Za'adawo
Ranar litinin 30th june,2025.

Allah yabada ikon halarta ya sakawa Malam da Alkairi yabashi lafiya ya kuma karfafeshi
Ameen

07/06/2025

Duniya Ba Komai Bace A Gurin Allah

πŸ—£οΈSheikh Usman Muhd Alamin (Mal Sheikh) Hafizahllah

Eid Mubarak To All Muslim
06/06/2025

Eid Mubarak To All Muslim

Taqaballahu Minna Waminkum Salihal A'amal
06/06/2025

Taqaballahu Minna Waminkum Salihal A'amal

Bayan kammala Sallar idin BanaYayin da Malan zai koma gida(Sheik Usman Muhd Al amin )
06/06/2025

Bayan kammala Sallar idin Bana
Yayin da Malan zai koma gida
(Sheik Usman Muhd Al amin )

06/06/2025

Idan Sallar Idi Ta Hadu Da Juma'a, Wajabcin Juma'a Ya Fadi, Kamar Yadda Hadisi Ya Nuna, Manzon Allah Ya Fada Cikin Hadisi Ingantacce, Cewa "Wanda Ya Ga Dama Ya Zauna A Gida Ya Yi Azhar Ba Sai Ya Je Juma'a Ba, Amma Mukan Za Mu Tafi Juma'a", Ma'ana Idan Ka Zauna A Gida Ba Ka Yi Laifi Ba, Cewar Sheik Ja'far Mahmud Adam

SANARWA! SANARWA! SANARWA!MASJIDU ABUBAKAR SADDIQ       _sheka sabuwar abuja_πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ‡komitin SALLAR EID na wannan mas...
04/06/2025

SANARWA! SANARWA! SANARWA!
MASJIDU ABUBAKAR SADDIQ
_sheka sabuwar abuja_
πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦
πŸ‡komitin SALLAR EID na wannan masallaci mai Albarka karkashin jagorancin Sheik Usman Muhd Alamin (Mal Sheik) yana sanar da yan'uwa Sallar Eid in Allah yakaimu Ranar juma`a za`ayita kamar haka:

πŸ‡ Lokaci:08:00am
πŸ‡ Wuri: layin kafa 100 dake titin dan tsinke gaba da masallacin juma'a
✨ Allah yabada ikon halarta
_Ameen_

SANARWA πŸ–ŒοΈ
_©️Msheik

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dalibin Mal Sheikh posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share