AI Makama Media Service

AI Makama Media Service bunkasa aikin jarida da zakulo labarun gaskiya

Nasarawa sai........... A kafta
04/06/2026

Nasarawa sai...........

A kafta

06/03/2026

Fish festival

Sponsored.Kano Vendors Vibes TradfairKarkashin jagorancin SSY Food and Catering ServicesAn shirya wannan baje kolin ne d...
15/09/2025

Sponsored.

Kano Vendors Vibes Tradfair
Karkashin jagorancin SSY Food and Catering Services

An shirya wannan baje kolin ne domin tallafa wa masu ƙananan sana’o’i a gida, tare da ba su dama su haɗu da manyan ’yan kasuwa, domin ƙarfafa gwiwa da kuma fito da basirarsu ga duniya ta san da su. Haka kuma, zai zama dama ta koyon sabbin dabarun sana’a domin dogaro da kai.

Za mu gudanar da wannan baje kolin ne a ranar 1 ga watan Oktoba (Ranar ’Yancin Kai ta Najeriya), a Dakin Taro na Tradfair, Kofar Dabo, kusa da Ado Bayero Mall, Kano.

Kudin shiga: ₦500 kacal.

Kudin k**a teburin sayar da kayanka: ₦15,000 kacal.

Domin ƙarin bayani, ku tuntubi: 09030795891 (Salma SY).

Wasu Yahudawan Isra'ila mazauna Amurka, sun gudanar da zazzafar zanga-zangar adawa da yakin da Isra'ila keyi da Iran. za...
19/06/2025

Wasu Yahudawan Isra'ila mazauna Amurka, sun gudanar da zazzafar zanga-zangar adawa da yakin da Isra'ila keyi da Iran.

zanga-zangar ta gudana ne a gaban Fadar White House, suna ɗaga alluna mai take “A’a banda Yaƙi da Iran,”.

19/06/2025

Hello

Yadda wasu ɓarayi s**a sace generator a wani Masallaci.Lamarin ya faru a Masallacin Sadauki dake Unguwar Panshekara a Ka...
12/04/2025

Yadda wasu ɓarayi s**a sace generator a wani Masallaci.

Lamarin ya faru a Masallacin Sadauki dake Unguwar Panshekara a Karamar Hukumar Kumbotson Jihar Kano.

Ba iya jihar kano zasu amfana da tallafin karatu ba har wasu jihohin Najeriya-  ADG care foundation Gidauniyar ADG care ...
11/04/2025

Ba iya jihar kano zasu amfana da tallafin karatu ba har wasu jihohin Najeriya- ADG care foundation

Gidauniyar ADG care foundation tayi alkawarin daukar nauyin karatun wasu daga cikin daliban secondary ta GGSS garo wanda s**a rabauta da kyaututtuka da kayan karatu gidauniyar ba iyanan ta tsayaba ta zagaya wasu makarantun dake kano ta arewa domin gudanar da yadda suke samun karatun boko da na zamani

Wasu daga cikin daliban da s**a amfana da tallafin kayan karatun sun nuna farin cikin su ta yadda wannan gidauniya ta wayar masu da kai don su dage da karatun boko domin daukar nauyin karatun su

Shima anasa jawabin shugaban makarantar sakadire dake rimin gado ya nuna farin cikin sa da wannan gidauniya da tayi kokarin ganin kawo cigaba da daukar nauyin karatun matasa maza da mata a fadin jihar Kano Wanda suke da burin zama wasu a fanni da ban da ban

Shugaban gidauniyar ADG care foundation engr Rabi'u aliyu garo ya bayyana cewa ba iya garuruwa uku bane zasu amfana da tallafin karatu wanda hakan yasa s**a ga dacewa farawa wadannan garuruwan uku domin su fara amfana da tallafin karatu

Takaitacen Tarihin Marigayi Galadiman Kano Alh. Abbas Sanusi.An haife shi a 1933 a garin Bichi, inda marigayin ya fara k...
02/04/2025

Takaitacen Tarihin Marigayi Galadiman Kano Alh. Abbas Sanusi.

An haife shi a 1933 a garin Bichi, inda marigayin ya fara karatunsa a makarantar Elementary ta Kofar Kudu a 1944 kuma ya halarci makarantar Midil ta Kano (Kwalejin Rumfa a yau) a 1948.

Ya zama Dan Iyan Kano a 1962 a zamanin Sarki Muhammadu Inuwa, sannan kuma a zamanin Sarki Ado Bayero ya zama Wamban Kano.

Ya samu matsayi mafi girma na Galadiman Kano a zamanin mulkin dan uwansa Sarki Muhammadu Sanusi II.

An haife shi a 1933 a garin Bichi, inda marigayin ya fara karatunsa a makarantar Elementary ta Kofar Kudu a 1944 kuma ya halarci makarantar Midil ta Kano (Kwalejin Rumfa a yau) a 1948.

Abbas Sanusi, wanda ya taba zama dan Majalisar Masarautar Kano kafin samun ‘yancin kai, mahaifinsa, Sarki Sanusi na daya ya nada shi a matsayin Sarkin Dawakin Tsakar Gida da Hakimin Ungogo a 1959Ɗan majalisar Sarki mafi daɗewa a Masarautar Kano, Abbas Sanusi, ya rasu ya na da shekaru 92.Marigayi yarima, wanda shi ne Galadiman Kano, muƙami mafi girma a Majalisar Sarki, ya rasu ne a jiya Talata, 1 ga Afrilu, a Kano, bayan ya sha fama da jinya.

Jana'izar marigayi Galadiman Kano,Abbas Sunusi daga kofar kudu dake fadar sarkin kano
02/04/2025

Jana'izar marigayi Galadiman Kano,Abbas Sunusi daga kofar kudu dake fadar sarkin kano

Innalillahi Wa'inna ilaihi raju'un Allah yayiwa  me jawa Sheikh Sidi Musal Qasiyuni Kabara Baki A Makarantar Ashifa Dr A...
01/04/2025

Innalillahi Wa'inna ilaihi raju'un

Allah yayiwa me jawa Sheikh Sidi Musal Qasiyuni Kabara Baki A Makarantar Ashifa Dr Abubakar Ibrahim Chigari (Dan Jika ) Rasuwa

Allah Ya Kyautata Makwanci yasa Aljannah Makoma

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AI Makama Media Service posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share