kano morning news

kano morning news bunkasa aikin jarida da zakulo labarun gaskiya

Wasu Yahudawan Isra'ila mazauna Amurka, sun gudanar da zazzafar zanga-zangar adawa da yakin da Isra'ila keyi da Iran. za...
19/06/2025

Wasu Yahudawan Isra'ila mazauna Amurka, sun gudanar da zazzafar zanga-zangar adawa da yakin da Isra'ila keyi da Iran.

zanga-zangar ta gudana ne a gaban Fadar White House, suna ɗaga alluna mai take “A’a banda Yaƙi da Iran,”.

19/06/2025

Hello

Yadda wasu ɓarayi s**a sace generator a wani Masallaci.Lamarin ya faru a Masallacin Sadauki dake Unguwar Panshekara a Ka...
12/04/2025

Yadda wasu ɓarayi s**a sace generator a wani Masallaci.

Lamarin ya faru a Masallacin Sadauki dake Unguwar Panshekara a Karamar Hukumar Kumbotson Jihar Kano.

Ba iya jihar kano zasu amfana da tallafin karatu ba har wasu jihohin Najeriya-  ADG care foundation Gidauniyar ADG care ...
11/04/2025

Ba iya jihar kano zasu amfana da tallafin karatu ba har wasu jihohin Najeriya- ADG care foundation

Gidauniyar ADG care foundation tayi alkawarin daukar nauyin karatun wasu daga cikin daliban secondary ta GGSS garo wanda s**a rabauta da kyaututtuka da kayan karatu gidauniyar ba iyanan ta tsayaba ta zagaya wasu makarantun dake kano ta arewa domin gudanar da yadda suke samun karatun boko da na zamani

Wasu daga cikin daliban da s**a amfana da tallafin kayan karatun sun nuna farin cikin su ta yadda wannan gidauniya ta wayar masu da kai don su dage da karatun boko domin daukar nauyin karatun su

Shima anasa jawabin shugaban makarantar sakadire dake rimin gado ya nuna farin cikin sa da wannan gidauniya da tayi kokarin ganin kawo cigaba da daukar nauyin karatun matasa maza da mata a fadin jihar Kano Wanda suke da burin zama wasu a fanni da ban da ban

Shugaban gidauniyar ADG care foundation engr Rabi'u aliyu garo ya bayyana cewa ba iya garuruwa uku bane zasu amfana da tallafin karatu wanda hakan yasa s**a ga dacewa farawa wadannan garuruwan uku domin su fara amfana da tallafin karatu

Takaitacen Tarihin Marigayi Galadiman Kano Alh. Abbas Sanusi.An haife shi a 1933 a garin Bichi, inda marigayin ya fara k...
02/04/2025

Takaitacen Tarihin Marigayi Galadiman Kano Alh. Abbas Sanusi.

An haife shi a 1933 a garin Bichi, inda marigayin ya fara karatunsa a makarantar Elementary ta Kofar Kudu a 1944 kuma ya halarci makarantar Midil ta Kano (Kwalejin Rumfa a yau) a 1948.

Ya zama Dan Iyan Kano a 1962 a zamanin Sarki Muhammadu Inuwa, sannan kuma a zamanin Sarki Ado Bayero ya zama Wamban Kano.

Ya samu matsayi mafi girma na Galadiman Kano a zamanin mulkin dan uwansa Sarki Muhammadu Sanusi II.

An haife shi a 1933 a garin Bichi, inda marigayin ya fara karatunsa a makarantar Elementary ta Kofar Kudu a 1944 kuma ya halarci makarantar Midil ta Kano (Kwalejin Rumfa a yau) a 1948.

Abbas Sanusi, wanda ya taba zama dan Majalisar Masarautar Kano kafin samun ‘yancin kai, mahaifinsa, Sarki Sanusi na daya ya nada shi a matsayin Sarkin Dawakin Tsakar Gida da Hakimin Ungogo a 1959Ɗan majalisar Sarki mafi daɗewa a Masarautar Kano, Abbas Sanusi, ya rasu ya na da shekaru 92.Marigayi yarima, wanda shi ne Galadiman Kano, muƙami mafi girma a Majalisar Sarki, ya rasu ne a jiya Talata, 1 ga Afrilu, a Kano, bayan ya sha fama da jinya.

Jana'izar marigayi Galadiman Kano,Abbas Sunusi daga kofar kudu dake fadar sarkin kano
02/04/2025

Jana'izar marigayi Galadiman Kano,Abbas Sunusi daga kofar kudu dake fadar sarkin kano

Innalillahi Wa'inna ilaihi raju'un Allah yayiwa  me jawa Sheikh Sidi Musal Qasiyuni Kabara Baki A Makarantar Ashifa Dr A...
01/04/2025

Innalillahi Wa'inna ilaihi raju'un

Allah yayiwa me jawa Sheikh Sidi Musal Qasiyuni Kabara Baki A Makarantar Ashifa Dr Abubakar Ibrahim Chigari (Dan Jika ) Rasuwa

Allah Ya Kyautata Makwanci yasa Aljannah Makoma

Yanzu haka daga gidan Gwamnatin jihar Kano yayin da Gwamnan Edo ya kawo ziyarar ta'aziyya bayan kisan 'Yan Arewa  16 a y...
31/03/2025

Yanzu haka daga gidan Gwamnatin jihar Kano yayin da Gwamnan Edo ya kawo ziyarar ta'aziyya bayan kisan 'Yan Arewa 16 a yankin Uromi na jihar Edo

Mai Martaba Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero yayi kira ga Gwamnati ta tabbatar ta dauki matakin hukunta duk wad...
30/03/2025

Mai Martaba Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero yayi kira ga Gwamnati ta tabbatar ta dauki matakin hukunta duk wadanda aka samu da laifin kisan mafarauta Yan asalin jihar Kano Wanda akayi a jihar Edo.

Mai Martaba Sarkin yayi wannan kira ne a sakonsa na Barka da Sallah, tareda jaje da ta'aziyyar rasuwar Yan asalin jihar Kano da aka kashe a jihar Edo.

Daga nan Mai Martaba Sarkin Alhaji Aminu Ado Bayero yayi addu'ar Allah ya jikansu ya kuma gafarta musu ya karbi shadarsu.

Sarkin Kano ya bukaci Gwamnati a kowane mataki data samar da hanyoyin saukakawa jama'a sak**akon wahalhalun rayuwa da al'uma ke fama.

Alhaji Aminu Ado Bayero ya sake tunatar da Gwamnati irin nauyin da yake kanta na kare rayuka da dukiyoyin al'uma da kuma lafiyarsu.

Ya bukaci mawadata dake cikin al'uma su cigaba da taimakon da tallafawa marasa karfi domin samun saukin al'amuran rayuwa na yau da kullum.

30/03/2025

Ƙarfe nawa za a gudanar da Sallahr Idi a Masallatan yankunanku? Ku rubuto mana amsoshinku a comment section.

Hotuna yadda aka gudanar da khatmar karatun Asshifa gidan Qadiriyya kabara  Wandanda s**a samu halartar rufe karatun sun...
29/03/2025

Hotuna yadda aka gudanar da khatmar karatun Asshifa gidan Qadiriyya kabara

Wandanda s**a samu halartar rufe karatun sun hada da sarkin kano Muhammad Sunusi na ll da tsohon kwamishinan ma'aikatar yada labarai baba halilu dantiye da sauran su

28/03/2025

Gwamnan Jahar Edo, Monday Okpebholo ya kai ziyarar jaje a garin Uromi inda aka kashe Yan Arewa matafiya.

Gwamnan ya bada umarnin yin bincike tare da k**a waɗanda s**a yiwa matafiyan kisan gilla.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when kano morning news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share