
11/05/2025
Soyayyar da ke tsakanin Uba da 'Yarsa Allah Ubangiji kadai ya San girman ta,Mahaifi zai iya sadaukar da duk Abin da ya mallaka domin goben 'Yarsa tayi kyau.🥺
Me kake tunani idan ka raba wannan Qaunar Kuma ka ci Amana? Allah baze taba Barin ka ba.
Ya Allah ga Qannenmu Nan da 'Ya'yanmu mata, Allah ka kula mana da su, Ubangiji ka danqa amanar Rayuwar su a hannun Mazajen da zasu
Riqe su Amana🤲