06/05/2025
💬JEFF SEIBERT,
Twitter former Executive
Serial Tech Enterpreneur
A Wata Hira da akayi da Shi A Shirin Social Dilemma 2020.
Yana cewa,
Abun da Nake So Mutane Su sani da Duk wani abu da kuke yi a online to Fa Ana Ganin ku, Ana Bibiyar ku, Ana Auna ku.
Duk wani karamin Abu da Kayi A Internet Ana Bin cikar sa kuma Ana Ajiye Record dinka
Kamar Hoton da ka Tsaya da tsahon Lokacin da kayi a hoton da ka dora a internet.
Yace Sun san Mutanen da kake mu'amala dasu da mutanen da suke sonka da wadan da basa sonka.
Da mutanen da kake kallo kuke mu'amala ta soyayya da ta kiyayya
Haka kuma ya kara da cewa sun san Abun da kake da daddare ko da kuwa kai mai Yawan Nuna Ra'ayin kane ko mai Boyewa.
wato wannan kenan shiyasa imamu sheka yace shiyasa exchange suke manipulation akasuwar funiture