
01/05/2025
Assalamualaikum JAMA'ar Nigeria ina mai sanar daku cewa azzalluman kasa sun shigo da wani irin macaroni mai illah so sai saboda haka inaso kuyi share wannan picture domin kiyaye lafiyarmu kunga yanda ta maida wannan bawan Allah Allah yasa mu fahimta
Sannan Akwai Wani taki mai arha wanda idan kayi amfani dashi gonar bazata sake amfani ba saboda haka mu kiyaye Allah ya kiyaye mu.